VOS HAUSA
VOS nan gaba kadan zata rinka kawo muku ingattatun labarai harma da rahotanni daga sassa na duniya,
13/04/2026
TikTok · VOSHAUSA Regarde la vidéo de VOSHAUSA.
Iran ta bayyana tayin Amurka kan tsagaita wuta a matsayin rashin kunya
Wasu majiyoyin diflomasiyya sun tabbatar da cewa Iran ta karɓi ƙunshin shirin tsagaita wutar Donald Trump mai ƙunshe da saɗarori 15 da ke fatan kawo ƙarshen yaƙin ɓangarorin biyu na kusan wata guda, kodayake ta bayyana tayin na Trump da borin kunya, matakin da ke zuwa a dai dai lokacin da dakarun juyin juya hali s**a buɗe wuta kan babban jirgin yaƙin Amurka da ke kan teku.
Site Web
Adresse
Diffa