ASAD
ASAD ENERGY FLEET LTD
Asad Carton Factory.
30/07/2026
GURBIN AIKI A MASANA'ANTAR ASAD CARTON INDUSTRY, KANO 💼📣
Masana'antar ASAD Carton Industry da ke Jihar Kano na sanar da neman fitattun ma'aikata masu nagarta da gogewa domin cike gurbuka kamar haka:
1️⃣ General Manager (Babban Manaja)
2️⃣ Accountant (Akaunta / Mai Kula da Kudi)
3️⃣ Head of IT (Shugaban Sashen Fasaha da Kwamfuta)
4️⃣ IT Support Officers (Jami'an Taimakawa a Sashen IT)
📍 Wuri: Kano State, Nigeria
📅 Rana ta ƙarshe: Asabar, 8 ga Agusta, 2026
📌 Yadda zaka cike:
Donin tura bukatar neman aikin cike form na yanar gizo (Google Form):
👉 https://forms.gle/kdqyaKC9U6CbrkYU6
Kada ka bari wannan damar ta wuce ka, ko kuma ka tura wa 'yan uwa da abokan arziki da ke bukata! 🤝✨
23/01/2026
Alhamdulillah ⏰
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja