Labaran wasanni

Labaran wasanni

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labaran wasanni, Esports League, Abuja.

LABARIN WASANNI – WhatsApp channel 29/12/2025

Follow the LABARIN WASANNI channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb6hBSC2f3EMQvPsTG1S

LABARIN WASANNI – WhatsApp channel Follow LABARIN WASANNI's WhatsApp channel. Labaran wasanni ingantattu zamu rinka kawo maku a kullin da yarda Allah
Kuciga bibiyarmu ta Facebook da WhatsApp. Get the latest updates directly on WhatsApp.

28/12/2025

Paul Pogba ya yi nasara lashe mafi kyawun Dan wasa Wanda ya dawo buga wasa and a Katar dashi Daga buga wasanni wato
BEST COMEBACK AWARD Globe Soccer 2025!

🔙🏅 "Yana da wani 𝒉𝒐𝒏𝒐𝒓 a gare ni in kasance a nan. Ta yi nisa tafiya. Ba abu mai sauƙi ba ... mutane da yawa suna shiga cikin mawuyacin hali." "Wannan lambar yabo tana da mahimmanci, a gare ni da matata ... mun sha wahala sosai tare. Ta taimake ni sosai, kuma 'ya'yana sun sa ni murmushi." "Na gode wa Monaco da kuka amince da ni, ga abokan wasana, da duk wanda ya aiko da sako a lokutan wahala", in ji Pogba 🇲🇨❤️

Photos from Labaran wasanni's post 28/12/2025
28/12/2025

🚨 SABON LABARI: Real Madrid ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa mafi daraja a duniya! 🤍💰

28/12/2025

Ga jadawalin teburin gasar bayan kammala dukkan wasannin Makon 19.

Pillars sun ɗago Sama yayin da Plateau United da Kun Khalifat s**a yi ƙasa a tsayuwar teburin gasar.

28/12/2025
28/12/2025

Tawagar Super Eagles ta Najeriya na murnar samun maki uku duk da cewa Tunisia ta kusan farke ci ana daf da tashi wasan.

Sakamakon na nufin Najeriya ta samu gurbi a matakin sili ɗaya ƙwale a Gasar AFCON karo na 16 a jere.

Wa ya fi burge ku a wasan?

28/12/2025
27/12/2025

Yanzu haka ana can ana fafatawa tsakani Nigeria 🇳🇬 da Tunisia 🇹🇳

Tawagar Super Eagles ta Najeriya na iya samun gurbi a matakin sili ɗaya ƙwale idan har ta doke Tunisia, wadda ita ce ta ɗaya a teburin rukunnin C.

Ƙwallo nawa kuke ganin za a zura a wasan?

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Abuja.