Adogololo

Adogololo

Share

ADO GOLOLO

29/08/2024

Matsalar da yawancin masu amfani da OPAY suke tsoron ta faru shine idan ɓarawo ya sace wayar nasu ko s**a rasa wayarsu bayan kuma akwai Mobile App nasu na OPAY da kuɗaɗensu a ciki, to akwai wani tsari na Emergency da OPay s**a samar ta yadda zaka iya blocking account ɗin naka..

Koda kuwa hac-king na Opay Account naka akayi, akwai wasu hanyoyi da ake bi ayi Blocking Account ɗin.

Idan ka rasa wayarka kuma kanason kayi blocking ko restricting na account ɗin naka saboda gudun unknown intruders ko scammers su sace maka kuɗaɗe ga yadda zakayi..👇

Ka samu wayar wani abokinka ko ɗan'uwanka ka danna *955 #

Sai kayi Selecting wurin da aka rubuta "Manage Account" daganan Sai ka sake Selecting "Restrict Account" daganan kuma sai ka sake Selecting "Stop debit transactions for others".

Daganan zasu baka dama ka rubuta Wallet Number, wato lambar wayar naka da Payment Pin naka which is 4 Digits numbers. Kana gamawa za'a rufe Account ɗin.

Note: Daga Lokacin da kasamu kayi Welcome Back na layinka zaka iya dawo da Account naka ta hanyar da kabi da wannan wayar ta abokin naka.

OPAY yakamata su biyani fa, kamar talla nake masu..😃
Ni kuma inayi ne saboda yan'uwa su amfana, amma kuyi min Tagging OPAY suzo su biyani gaskiya..😃

©Salisu Abdurrazak Saheel

Want your business to be the top-listed Media Company in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gololo Bakin Kasuwa
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adogololo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Bauchi.