MIAB

MIAB

Share

wayar da kan al'umma

06/05/2026

Jama’a wannan fa cibiyar Dialysis center a Najeriya ce ,ku kalli wadannan mutanan fa da kyau babu tsofa duk daga “yan shekara 30 ne zuwa kasa duk sanadiyyar shan kayan Energy Drink din nan :

Kamar su-:

Fearless Energy
Bullet Energy
Power Horse
Supa Komando
Predator Energy
Climax Energy
Monster Energy
Red Bull
Zagg Energy Malt
Tiger
Cintron
Maca Plus
Eviron
Black Stallion
Reaktor
Carabao, da sauransu

Jama’a kuyi sharing domin Jama’a su amfana Amma wallahi da matsala.

04/05/2026

ROGO!!!!!!

03/05/2026

Yayi gidan kasa ya kawo mai sewa a kasa

03/05/2026

Wai da gaske ne ana Noman ROGO a Gaji

02/05/2026

LISSAFINSU BAI TAFI DAIDAI BA

Ana ta yada rade-radin cewa Peter Obi da Kwankwaso zasu fita daga jam'iyyar hadaka na ADC, zasu koma jam'iyyar NDC a inda Peter Obi zai yi takaran Shugaban Kasa, Kwankwaso ya masa mataimaki

Kuma rade-radin da ake yadawa akwai kamshin gaskiya, saboda jiya da Kotun koli tayi hukunci ta bawa Sanata David Mark nasara, bayan Atiku Abubakar da ya fitar da sakon taya murna, har zuwa yanzu ban ga sakon taya murna na Peter Obi da Kwankwaso ba

Idan Peter Obi da Kwankwaso s**a fice daga wannan hadaka zai zama mafi girman kuskure da za suyi a tarihin siyasar su, idan ya tabbata ba Gwamnatin nan zasu yiwa aikin tarwatsa kuri'u ba kamar yadda s**a yi a zaben 2023

A yanzu kaf Nigeria babu wani dan siyasa da ya isa ya kayar da Tinubu, ko hadakar akayi sai anyi da gasken gaske kafin a kayar da Tinubu, Atiku da su Malam Nasir basu isa kayar da Tinubu ba, haka Peter Obi da Kwankwaso basu isa ba

Sannan wani irin tunani da hangen nasa Peter Obi yake yi ⁉️
Wa ya fada masa cewa 'yan Arewa zasu zabi Inyamuri a wannan marran ya zama Shugaban Kasar Nigeria? ai ko Sardauna ne da Tafawa Balewa s**a dawo duniya s**a ce zasu yiwa Peter Obi mataimakin Shugaban Kasa ba za'a zabe su ba, b***e Kwankwaso

Inda ace Peter Obi yana da lissafin siyasa to da ya amince ya yiwa Atiku mataimaki, wato idan Inyamurai sun tsira da kujeran Mataimakin Shugaban Kasa ma sun yi dace kenan, amma a yadda ginshikin Kasar nan Nigeria ke gudana har abada Inyamuri ba zai mulki Nigeria ba

Ba shakka da zaran Kwankwaso da Peter Obi s**a fice daga wannan hadaka na ADC to Tinubu ya zarce an gama, ni dai ba zan tsaya bata lokacina ba, wannan shine tsantsar gaskiya amma mai dacin dandano

Yaa Allah Ka muna zabi mafi alheri

02/12/2025

Ina hukuncin auri saki a muslunci

01/12/2025

اللهم آمين يارب العالمين. نسبتِ رسول اللهﷺ

01/12/2025

In kasan bazaka jurewa zagi ba karka zagi wani

11/10/2025

DA DUMI-DUMI || 🔥
A Yau Laraba 8 Ga Watan October, Committeen Shura Tayi Watsi Da Bukatar Sufayen Kano Cewa Sun Wakilta Shura Da Tayiwa Malam Lawan Tambayoyi A Maimakonsu Saboda Wani Babban Uzuri Da Suke Dashi Bazasu Samu Damar Zuwa Ba.
Shura Tace Bukatarsu Bata Karbu Ba Domin Wannan Ba Huruminta Bane.
Shura Ta Kara Da Cewa Wajibine Sufaye Su Ajiye Ko Wanne Irin Uzuri A Gefe Domin Suzo Su Tattauna Da Malam Lawan Triumph

kamar Yanda Jaridar Bluebarge Ta Rawaito A Yammacin Wannan Rana Ta Laraba Daga Bakin Shugaban Hukumar Shura Shehu Wada Sagagi Cewa Sunyi Allah Wadai Da Furucin Daya Futo Daga Bakin Shugaban Zawiyar "Ahbabu Rasullullahi" Sharu Abdullahi Assufiy Dake Cikin Garin Kano A Unguwar Kofar Waika

Shura Ta Kara Da Cewa Wajibine Duk Sufayen da S**a Shigar Da Karar Malam Lawan Su Shirya Zama Dashi A Kowanne Lokaci Da Shura Ta Amince Dashi in Kuma Ba Haka Ba Zasu Fuskanci Hukunci Me Tsanani Kamar Yanda Doka Ta Tanada Ga Duk Wanda Yayi Kokarin Wasa Da Hankalin Gwamnati (Shura)

ALLAH Yasakawa Gwamnan Kano (Abba Kabir Yusuf).

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MIAB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Bauchi.