Gombe Reporters

Gombe Reporters

Share

Sahihan Labaru Da Dumi Duminsu

07/10/2026

Wani Faifayin Video a Shafin Internet Ya Nuna Wata Mota Hummer Na Ci Da Wuta.

A Cikin Faifayin Video an Jiyo Muryarta Wani Na Cewa " Bakin CBN na Gombe Kusa Da Hedkwatar 'Yan Sanda".

Sai dai Kawo yanzu Babu Wata sanarwa Daga Hukumomi Kan lamarin.

Allah ya Kiyaye na gaba.

🎥 Elshalami

07/10/2026

Dan Gwamna a Jam'iyar PDP Professor Isa Ali Pantami Ya Biyawa 'Yan Gwarin Haya.

🎥Hassan Lawan Koli

07/10/2026

"Muna Kira Wa 'Yan Siyasa Su Gane Cewa Muma Al-umar Ce, Bisa Aiyukan Da Muke Na Taimakawa Jama'a: Sayyadi Ali

🎥 Hassan Lawan Koli/Muhammadu Gombe

07/10/2026

"Ali Isa Shine Mafita Ga , Kuma Ina Kira wa 'a Kada Su Bi Rudun 'Yan Kwangila Dake Bata Sunan :- Shafi'u Youths Leader

🎥Hassan Lawan Koli/Muhammad Gombe

07/10/2026

"Alfred John Attajiri Zai Cire Jama'ar Balanga/Billiri Daga Halin Da Suke Ciki Na Tsawon Shekaru a Bangaren Wakilci a Majalisar Tarayya":- Hassan Labo

🎥Hassan Lawan Koli/Muhammad Gombe

07/10/2026

YADDA KOTU a GOMBE TA YANKE WA WASU MUTUM BIYU HUKUNCIN RATAAYA@H.

RAHOTON: Baban Kawu Babayo Hashidu ..

07/10/2026

"Tallen Ya Zama a Gare Mu, Saboda Yadda aka Samu ":- Nafi'u Scorpion 🦂

🎥Hassan Lawan Koli/Muhammad Gombe

07/10/2026

Dr Bala Bello Tinka Na Cigaba da gangamin Neman Amincewar Masu Zabe, Tare da Cigaba da Karɓar Wadanda S**a Sauya sheka Daga Wasu Jam'iyu Zuwa Jam'iyarsa ta ADC.

A Yan Kwanakin Nan Dan Takarar Gwamnan Ya Gudanar da Zagayen a Cikin Kwaryar fadar Jihar Gombe, inda yake yiwa Magoya bayansa jawabi.

🖊️ Abdullahi Lalas

07/10/2026

"Mun Bar Tafiyan Gidan Malam Saboda an Mu, Mun Dawo Tafiyar Gidan Gwamna":- Wasu Matasan Pantamiyya

07/10/2026

Tsohon Gwamnan Jihar Cross River, Donald Duke, ya ce zai rage farashin man fetur zuwa Naira 300 kan kowace lita, idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasar Najeriya a babban zaɓen shekarar 2027.

Duke ya bayyana hakan ne yayin da yake magana kan manufofinsa da shirinsa na tunkarar matsalolin tattalin arziki da ke addabar ƙasar.

Ya ce rage farashin man fetur zai kasance ɗaya daga cikin matakan da zai ɗauka idan ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Beside Bima Lodge Gombe, Gombe Stat
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gombe Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.