Mujaheed Albany
CEO kujazi.com | Web developer | Graphics designer | Crypto enthusiast | Computer tutor. Ibrahim sunnah wadda ke kofar gidan Alhj.
Sunana MUHAMMAD MUJAHID ADAMU, anamin laƙabi da (Albany), Alkunyata (Abu Abdullahi), an haifeni a garin Gusau, jihar Zamfara, nayi makarantar Allo a makarantar marigayi mal. Sule mai magani unguwar mutuwa geji. Nayi makarantar Primary a (Birnin Ruwa Model Primary School), Amatakin sakandiri naje makarantar (GDSS TANKIN RUWA) anan nayi JLC, daga nan sai naje (GDSS SAMARU) na kammala nayi WAEC, bayan nakare makaranta da shekara biyu nashiga makarantar (College Of Arts And Science ZACAS Gusau) nayi DIPLOMA akan (Information Technology). Ina tsakiyar karatu a makarantar (Abdu Gusau Polytechnic AGP) dake jihar Zamfara inda nake karatu a matakin (HND) akan COMPUTER SCIENCE. A yanzu kuma nine Shugaban kamfanin (Kujazi Retails Company Limited) wanda na samar ashekarar 2021, Kuma shugaban makarantar yanar gizo wato (Smart Skills ICT) wadda aka samar ashekarar 2022 da take koyarda matasa ilimin na'ura mai ƙwaƙwalwa (COMPUTER) da sauran abubuwa na dogaro da kai.
Click here to claim your Sponsored Listing.