ZamTracka
A civic-tech initiative commited to entrenching social accountability at subnational level in Nigeria. A 2023 UN SDGs World Summit Award winner.
ZamTracka has begun sending interview mails to shortlisted candidates for its LVCs program! Check your mail/spam folder…
Goodluck! 👏🏾🍾💥
20/08/2026
A cigaba da fayyace muku yanda Zamfara ta kashe kudade a rabin shekarar 2026, an kashe a N151.2 Billion.
Ga abubuwan da aka kashe kudade akai nan?
16/08/2026
Application for the local government volunteer coordinators is officially closed. We thank all those who have taken time to apply.
Our team will now carefully review and assess submissions. Only shortlisted candidates will be contacted.
✅📊✍🏾🥇
14/08/2026
Yau Maganar Cigaban Matasan Zamfara Zamuyi. Tabbas babu wata al’umma da zata cigaba fiye da adadin cigaban matasan ta.
Idan muka duba Zamfara wanda aksarin population dinta matasa ne, amma masu raunin ilimi. Kuma kididdigar yawan matasan dake cikin shekarun aiki amma basu da shi a Nigeria, daga jihar Benue se Sokoto. Shiyasa a Zamfara babu wani industry da ya wuce siyasa.
Ammda duk da wannan, kididdigar mu wanda muka faro tun 2023, ya nuna cewa Zamfara bata yi irin investment din ya dace akan matasa wanda zesa su iya dogaro da kai kuma su samu capacity din cin moriyar duk wani hannun-jarin da gwamnati ke fafutukar nemowa.
Binciken mu ya nuna cewa tun daga 2023 zuwa 2026, Zamfara tayi kasafin N32.9 Billion akan harkan Matasa amma a duk shekarun nan, N2.1 Billion kawai aka samu kashewa wanda shine kashi 6.3% kacal na abunda akayi ma matasa kasafi.
Mun zurfafa bincike mun gano cewa a jimillar kasafin wadannan shekaru, kason da ake warema harkan matasa be taka kara ya karya ba kuma ba.
A 2023, an warekasafin matasa kashi 2%, a 2024 yayi kasa zuwa 0.7%, a 2025 ya dan karu zuwa kashi 1.3% se a 2026 ya sake komawa 2.2%, da kadan ya dara na 2023.
Wannan yasa har yanzu matasan mu ke bukatar shiri ingantace wanda an tsara shi ne domin cigaban su.
Masu cewa ai an bama matasa appointment a gwamnati, don haka an taimaki matasa, to akwai kuskure a wannan fahimtar. Taimakon matasa ya kunshi tsari bai daya wanda ze tallafi rukunnen matasa daban-daban a jihar da wanda zuka je makaranta da wanda ma basu je domin a karfafe su su yi dogaro da kansu a ci moriyar kuruciyar su wajen bunkasa tattalin arzikin jiha. Wannan kuma yana yiyuwa koda kuwa a ce duk gwamnati tsofaffi ne cikin ta, ba matashi ko guda.
Allah yasa a fidda tsarukkan taimakon matasa ingantacce domin sune kashin bayan mu.
13/08/2026
Gobe ne fa za a rufe application na Local Government Volunteer Coordinators na Zamfara. Ko ka/kin yi applying?
Hurry up and apply to get a chance at being selected to join the next generation of governance leaders in Zamfara:
Link: apply.mytracka.org.
12/08/2026
Daga January zuwa June, 2026, Zamfara ta kashe N100.7bn akan manyan aiyukka. Ga yanda gwamnati ta kashe kuddin manyan aiyukka a kowace ma’aikata.
09/08/2026
Update akan application na Local Government Volunteer Coordinators wanda muka bude satin da ya gaba ta.
04/08/2026
Ga yanda Zamfara ta kashe kudade a cikin watanni shida na 2026. Mun yi amfani da sabon technology na kididdiga wajen fayyace muku wannan bayanin.
Salon bibiyan yanda aka kashe ire-iren wadannan kudaden na al’umma na daga cikin abubuwan da zamu horar da wakilan mu na kananan hukumomi.
Ka/ki nada sha’awar kawo cigaba a yankin ku? Kuyi applying anan: apply.mytracka.org
03/08/2026
Ga yanda Zamfara ta tara revenue a cikin watanni shida na 2026. Mun yi amfani da sabon technology na kididdiga wajen fayyace muku wannan bayanin.
Salon bibiyan yanda aka kashe ire-iren wadannan kudaden na al’umma na daga cikin abubuwan da zamu horar da wakilan mu na kananan hukumomi.
Ka/ki nada sha’awar kawo cigaba a yankin ku? Kuyi applying anan: apply.mytracka.org
02/08/2026
Governance is local. Join the today! 📊🥇.
🌍 apply.mytracka.org
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Gusau
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 13:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when ZamTracka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.