ABB Multimedia

ABB Multimedia

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABB Multimedia, Author, Gusau.

28/05/2026

RUWAN DARE 🌧️🌧️🌧️

🌩️ Ga jerin garuruwan da zasu samu ni'imar ruwan sama a wannan daren inshallah πŸ‘‡

Matsalana Daku Dai Rashin Like Da Share πŸ˜„

🌩️ Daga cikin Akwai πŸ‘‡

Malumfashi
Funtua
Danja
Zaria
Rogo
Dutse

Minjibir
Ajingi
Ringim
Kano
Gwarzo
Bakori

Etc...

🌧️ Kuci gaba da bibiyar shafina domin samun sahihin hasashen yanayi akai akai πŸ‘‡

Like
Follow & Share

ABB MULTIMEDIA

27/05/2026

Update 🌧️🌧️🌧️

🌧️ Al'amari ya kankama, Hadirin mu yana ci gaba da fadada zuwa yanzu ya ratsa wadannan jihohin πŸ‘‡

Adamawa
Taraba
Gombe
Bauchi
Yobe
Borno

β›ˆοΈ Ga karin garuruwan da s**a shiga lissafi inda suma zasu jiΖ™e da ruwan sama a wannan yammacin zuwa dare inshallah πŸ‘‡

Kano [Almost klm 120]
Dutse
Hadejia
Birnin Kudu
Ningi
Toro
Kaduna

Potiskum
Gashua
Azare
Doguwa
Funtua
Zaria
Abuja

Katsina
Keffi
Jos
Wukari
Gusau
Niger
Makurdi

Etc...

πŸ“‘ Kuci gaba da bibiyar shafina domin samun sahihin hasashen yanayi akai akai β›ˆοΈ

Like
Follow & Share

12/05/2026
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABB Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gusau.