AK Soft Drinks And Shopping Complex
We are also good in providing Drinks for wedding, naming and conference, @affordable price, pls patronise us
04/08/2023
#2,000 farashin kowanne kiret
muna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State,
kuma zaku iya kiran mu a lambar waya 09034346230
20/03/2023
Gobe ma Talata zamu sake sauke Sabon Kaya (eggs) in sha Allahu, Akan farashi mai Sauki.
Kuma Muna bada Sari akan farashi mai kyau.
11/03/2023
Assalamu alaikum
Muna yiwa customers namu fatan Alkhairi tare da fatan za'ayi hutun karshen mako lafiya.
Muna Sanar da yan'uwa cewa gobe in sha Allahu zamu sauke sabon kaya daga Jos akan farashi mai Kyau.
Muna nan a AK Soft Drinks And Shopping Complex kan titin shagari road, kusa da Asibitin Gawuna Hadejia jigawa state, kira akan lambar waya 09034346230.
Mun gode.
10/08/2022
Alhamdu-lillah
Muna farin cikin sanar da our valuable customers cewa, mun kawo sabon KAYA (eggs) @ AK Soft Drinks And Shopping Complex
Kuma kar a manta za'a iya samun mu akan titin shagari Quarters, kusa da Asibitin GAWUNA dake Hadejia Jigawa state.
ko kuma a tuntube mu akan wannan lamba 09123605140
26/06/2022
17/04/2022
#1,900 farashin kowanne kiret
muna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State,
kuma zaku iya kiran mu a lambar waya 091-23605140
13/04/2022
AK Shopping Complex muna yiwa kowa fatan Alkhairi, Allah ya karbi ibadar mu,
Farashin mu mai sauki ne #1,900 kiret daya kacal. kuma muna bada Sari akan farashi mai sauki daga kiret 10 zuwa sama. muna nan akan titin Shagari kusa da Asibitin Gawuna Hadejia Jigawa state, lambar mu itace 091-23605140
18/03/2022
#1800 kudin kiret daya
28/01/2022
#1,770 Only per crate
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hadejia
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when AK Soft Drinks And Shopping Complex posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.