Abdul Director

Abdul Director

Share

Abdullahi Musa, a Nigerian actor, music producer, and director, who is also a performing artist in the Hausa music and film industries.

He is the CEO and managing director of Amid Record. Abdul Director (born Abdullahi Musa) is a versatile Nigerian director, music producer, sound engineer, and actor prominent in the Kannywood (Hausa film and music) industry. He serves as the Chief Executive Officer (CEO) and Managing Director of the record label Amid Record.

14/07/2026

Congratulations Spain ❤️

14/07/2026

Naga yan mata sai yaɗa wannan hoton suke a WhatsApp status.

Raina amaryar kuka yi ko?

Kun manta cewar wasu matan kyan fuska ne dasu babu na zuci?

Ko baku da masaniyar wasu matan kyan fuskar ne babu ladabi da biyayya?

Ashe ma kun manta wasu matan kyan fuskar ne kadai amma basu iya ko girki ba.

Shin baku taba samun labarin kyawawan matan da basu iya mu'amala irin ta aure bane?

Ko kuma dai baku taba sani cewar wasu kyawawan matan ƙazamai bane?

To indai kyau ne zai sa ka auri mace, babu shakka baka shirya zamantakewar aure mai ɗorewa ba.

Domin duk yadda kake kallon kyan mutum za'a zo lokacin da zaka daina gani.

13/07/2026

Yanke alaƙa da mutanen da basa ganin ka da ƙima wajibi ne ba sai ka jira wani ya baka shawara ba.

Cikin abokan ka waye ne ko kiran wayar ka ya gani bazai ɗaga ba kuma bazai yi tunanin biyowa ba?

Cikin mutanen da kuke hulɗa yau da kullum waye ne ko zai jika shiru na tsawon lokaci bazai taba tuntubar a wane hali kake ba?

Cikin mutanen da kuke soyayya waye idan baka neme shi ba, bazai tuna da kai/ke ba?

Waɗannan sune ire-iren mutanen da baka da ƙima a wajen su.

10/07/2026

Mutum Miliyan 43 ne s**a halarci jana'izar Shugaban Addinin Musulunci na ƙasar Iran, Sayyid Khamene'i.

Wannan ya zama karo na farko da aka samu mafi yawan adadin mutane da s**a halarci jana'iza a tarihin duniya.

Source - Al-Jazeera

10/07/2026

Donald Trump yace; Iran zasu sha lugudan bama-bamai idan s**a Kashe shi.

A cewar sa yana kyautata zaton Iranawan suna shirya yadda zasu kawo karshen rayuwarsa.

08/07/2026

In kaine Wacce hanya zaka bi? 🤣🤣

Don nishadi kawai

04/07/2026

Masoyi da makiyi 😓

04/07/2026

Ba kowane masoyi bane na gaskiya 💔

04/07/2026

Duniyar Musulunci baza ta manta da jarumtar Ka ba, Shaheedi Ayatollah Khamene'i

Photos from Abdul Director's post 03/07/2026

Duk abinda Allah yayi shine dai-dai 🧡❤️

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Azare Road
Hadejia
71017