Atafi Ward Development Association "Awda"
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Atafi Ward Development Association "Awda", Non-Governmental Organization (NGO), Hadejia.
09/08/2026
During Swearing Day at Wailo Camp Bauchi State Orientation Camp B2
04/08/2026
03/08/2026
Sule Lamido University Kafin Hausa Open Potel for Registration
29/07/2026
29/07/2026
RRR MAKWALLA A' ATAFI WARD HADEJIA JIGAWA STATE
Ku duba sunayen ku, ko na wanin ku kafin fara Rajista
24/07/2026
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raju'un
Allah ya yiwa daya daga cikin Matasan wannan yankin namu na Atafi Ward rasuwa Ibrahim Adamu da aka sani da (Ibrahim Boss)
Muna mika sakon Ta'aziyya ga 'yan uwa da abokan arziki na wannan rashi Ubangiji Allah ya Gafarta masa ya masa Rahama dama dukkan Musulmai baki daya.
23/07/2026
Malam Hassan Dogarin Galadima Habibu kai Galadima Abdul'aziz kai Galadima Usman mai ci yanzu.
Muna addu'ar Ubangiji Allah ya Gafarta maka ya maka Rahama.
Click here to claim your Sponsored Listing.