TASNE
Sahihan labarai
2027....
Ina labarin
Member
Jalingo 1
Karin Bqyani akan shari'ar zaben gomnan jihar Taraba Daga bakin shugaban jambiyar NNPP Taraba state
29/08/2023
Tsohon Dan majalisan jiha na jalingo 1 Abubakar Yahuza Yayi kira ga maigirma gomna Dr. Agbu kefas da ya karasa Aikin Hanyar Nasarawo idan ba a mantaba Kafun Saukan Dan majalisan ne Ya jagoranci aikin kankare Hanyar
12/08/2023
An ƙafa dokan hana sa kaya mai nuna jiki a Jami'a mallakar jihar Taraba da ke babban birnin Jalingo (Taraba State University, Jalingo).
30/07/2023
Wasu Fusatattun matasa a jahar Adamawa sun fasa ma'ajiyar abincin mallakin gwabnatin tarayya dake jimeta yola a matsayin ganima.
Tuni gomna Fintiri ya sanya dokar taɓaci a jahar na tsawon awa 24.
Allah ya yayi mana kyakkyawar mafita a wannan kasar.
27/07/2023
Mai girma shugaban kasan Nigeria Alhaji bola Ahmed tinibu Ya nada tsohon acting governor H.E Sani Abubakar Danladi ( Talban Muri ) a matsayin minister
26/07/2023
Da Dumi-Dumi:
A dazu-dazun nan wasu sojojin Nijar sun karanta sanarwa a kafar Talabijin din kasa RTN, tare da tattabar da kifar da gwamnati, a sanarwar sun kafa dokar hana fita sun rufe iyakokin kasar na sama da kasa sun kuma rusa duk wasu hukumomin da ke karkashin mulkin farar hula a Nijar
Click here to claim your Sponsored Listing.