Muhammad Muhammad salis
ya Allah Kasa muyi kyakkyawan karshe
22/09/2026
Ka daki kan madugun makafi na jihar Kano, sannan kuma ka hana APC ta jihar Gwambe bacci.
Ubangiji Allah ya taimaki Malam.
19/09/2026
Yan kwankwasiyya ku ci gaba da aikata j*hilcin ku yadda kuke so, bari mu gama jimamin abunda ya faru a jihar NEJA za mu juyo kan ku.
Wallahi za mu ci gaba da cillo ruwa ga madugun makafi ruwan da ba za ku iya tare masa ba.
18/09/2026
Allah dai yana ganin komai, Kuma tabbas zai yi mana maganin Ku.ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
18/09/2026
Gangaran kafi gwani.
Wallahi ba su da hujja sai dai su yi abunda madugun makafin ya koya musu, wato z*gi.
18/09/2026
Ku da kuke iya fitowa ku bawa Wanda ya handame kudin YAN FANSHO na jihar Kano kariya, A tunanin ku mune ba za mu iya fitowa domin bawa malam kariya, tabbas kwakwalen k*Fi ne da Ku.
Ai kuna cillo ruwan muna mayar muku da kayan Ku, kuma sai mun mayar da shi cikin kwata kafin mu sake jefo muku shi.
17/09/2026
Ba hauragiya za ku fito kuna yi ba, kamata ya yi ku zo ku bawa me gidan ku kariya akan abunda aka fada.
Kuma wallahi malam ya ci Beridi ya yaga ledar.
Ka Daina Kwatanta Rayuwarka Da Ta Wasu, Kowa Yana Da Tafiyarsa Da Lokacinsa.
Ba Ko Wani Jinkiri Ba ne Rashin Nasara, Wani Lokacin Shiri Ne Na Samun Sakamko Mafi Kyau.
Kada Ka Raina Karamin Mataki, Manyan Nasarori Suna Farawa Ne Daga Kananan Kokari.
Ba kowa ne zai yarda da mafarkinka ba, amma ba sai sun yarda ba kafin ka cimma shi.🚀✨
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jos