HausaMini - Com

HausaMini - Com

Share

Shafin Labarai Da Wakokin Hausa

01/08/2026

SANADIYYAR JINI (Genotype) YASA NA RABU DA MATATA. - ADAM A ZANGO.

Jarumi A Masana'antar Kannywood Adam A Zango Ya Fito Ya Bayyanawa Duniya Tare Da Tabbatar Da Cewa Ya Rabu Da Matarsa Maimuna Musa. (Preity Muna) Bayan Daya Aureta Kasa Da Shekara Guda.

Inda Ya Fito Ya Kare Kansa Ya Bayyana A Shafinsa Na Instagram Dalilin Nashi Na YIn Wannan Sakin.

Jarumin Ya Wallafa Wani Video Na Matar Tashi A Shafin Instagram, Inda Yace Shifa Sam Ba Matsala Su Samu Da Matar Tashi Ba, Kawai Dai Auren Nasu Ya Qare Ne, Sanadiyyar Jininsu (Genotype) Yazo Daya, Inda Yace Dukaninsu AS Ne, Inda Ya Shawarce Masoyansa Su Kwantar Da Hankulansu.

Ya Kuma Bayyana Cewa Wannan Shine Kadai Dalilin Dayasa Ya Rabu Da Amaryar Tashi, Saboda Kada Mutane Suta Yawo Da Zance Da Kuma Yada Labarai Na Karya Dangane Da Mut*war Auren Nashi.

24/05/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un, Allah Ya Jikan Ki Da Rahama. Ya Sa Mutuwa Hutu Ne A Gareki. Ameen

Photos from HausaMini - Com's post 07/05/2026

Wajen Shagalin Sunan Rahama Sadau

24/04/2026

MashaAllah! Allah Ya AlbarKaci Jarumi Sulaiman Bosho Da Samun Ƙaruwar Haihuwa Ɗa Namiji.

Allah Shi Raya

19/04/2026
Photos from HausaMini - Com's post 01/03/2026
29/11/2025

🤔

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kaduna