Nasiha a Rana
“Tunatarwa ta yau da kullum. Hadisi, ayoyi, da nasihohi masu sauƙi domin rayuwa ta gari. 🌙
#NasihaARana | #DeenReminder”
05/05/2026
“Rayuwa Darasi Ce”
Rayuwa ba koyaushe take tafiya yadda muke so ba. Wani lokaci kana shirin abu amma sai ya faskara. Kada ka karaya. Duk abinda ya same ka, darasi ne daga Allah.
👉 Ka koyi hakuri, ka kuma koyi daukar darasi daga kuskure.
Tambaya: Mene ne darasin da rayuwa ta koya maka kwanan nan?
Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Larabar Abasawa Road, Gezawa
Kano
702101
Kano
702101