Abba Computer
Abc Company
17/08/2026
A FIQIHUN SHI'A SHIN KA SAN CEWA MATARKA TANA IYA ZAMA MATARKA KO DA KA CE MATA 'NA SAKE KI' CIKIN FUSHI? 💍🔥
Maza da yawa a yau suna amfani da kalmar saki a matsayin abin wasa lokacin da fushi ya cika musu kirji, amma a wajen Maraji'u na gaskiya, wannan sakin bai inganta ba ko da layin guda ɗaya! Lallai sai an sami shaidu guda biyu adalai a zaune suna jinka, kuma matar tana cikin tsarki na musamman. Idan ka tashi cikin fushi ka kore ta, tana nan matarka ta shari'a.
Shin baka gani cewa wannan tsari shi ne mafi kyawun kariya ga zaman lafiyar iyalinka fiye da tsarin da ke rushe gida cikin sakan guda?
Sahibul Hawza Al'ilmiyyah 📖 💐
ABC COMPANY✍️ SUN TANADAR MUKU KAYAN FITA TATTAKI YAUMUL ARBA'EN DOMIN KASANCEWA CIKIN SHIGA MAI TSARI WAJEN YIN TATTAKIN;- RIGA, HULA, BANA, DA TUTOCI, HERAMAI DA SAURANSU MASU DAUKE DA HOTUNAN SAYYID HAFIZAHULLAH DA IMAMAI DA GWARAZAN SHAHEDANMU, GAMAI BUKATA KAITSAYE ZAKU IYA YIMANA MAGANA TA WHAT APP KO KU KIRANMU TA WADAM NAN NUMBOBIN 08032115551, 08020886446 KO KUMA OFFICE DINMU DAKE KAN TITIN GIDAN ZOO OPPOSITE FIRST BANK KANO. DUK YADDA KUKESO AKWAI NA IYA KUDINKU ZAMUYI MUKU👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano