Auta Digital Comms

Auta Digital Comms

Share

Content Creator

05/07/2026

Gwamnatin Tarayya zata horar da Matasa yadda ake Gyaran Meter ta wutar lantarki

Ga Link din nan a Comment Section

04/07/2026

😭

Yanzu-yanzu:...💥💥💥

Rahotanni na cewa hukumar EFCC ta gano dala biliyan 5, takardun da ake zargin an riga an rubuta sakamakon zaɓen 2027, sarƙoƙin zinari da darajarsu ta kai naira tiriliyan ₦1, da kuma motocin alfarma 200 a gidan tsohon gwamnan Jihar Abia, T. A. Orji, bayan samame da ta kai gidan nasa.

Ana kuma zargin gwamnan da ƙin amsa gayyatar da EFCC s**ayi masa har sau da dama, kuma ya ɓuya na tsawon watanni.

Idan har waɗannan zarge-zarge s**a tabbata, wannan wani babban abin takaici ne ga ƙasa irin ta Najeriya.

'Yan siyasar Najeriya da mugun cin hanci sun jefa al'umma cikin talauci, yayin da suke tara dukiyar da ba ta dace ba.

Yanzu irin waɗannan mutanen idan a wata ƙasar ne da tuni an shafe tarihin su daga doron duniya

🥹🥹🥹

01/07/2026

DATA KWASHA KWASHA

bayanin yana comment Section

25/06/2026

Kamfanin MTN sun dawo da bada damar cin bashi ga masu amfani da layukansu.

Abinda kawai aka samu Canji shi ne, sun daina bada damar aci bashi har ya wuce N5,000.

Sannan duk wanda yasan suna binsa sama da N5,000 har yanzu, ba zasu bashi damar sake rantowa ba har sai ya biya wanda ake binsa.

20/06/2026

Wata sabuwar Jarabawar ta Tunkaro Maimuna a shirin Kaddara

20/06/2026

Barkanku da Hutun Karshen Mako

Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Kano
Kano

Opening Hours

Monday 08:00 - 23:00
Tuesday 08:00 - 22:00
Wednesday 08:00 - 22:00
Thursday 08:00 - 22:00
Friday 08:00 - 22:00
Saturday 08:00 - 22:00
Sunday 10:00 - 22:00