Isa Fresh

Isa Fresh

Share

Alkali Zaria Media Center

28/08/2026

🕊️ INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJI’ŪN 😭💔
Za a gudanar da Sallar Jana’izar Nafiu S. Fada, wanda Allah Ya yi wa rasuwa, da ƙarfe 11:00 na safiyar yau, Litinin 24/08/2026, a nan ƙofar gidansu da ke Kanwuri, Gusau, Titin Bakin Cinema.
Muna roƙon Allah Ya karɓi baƙuncinsa, Ya gafarta masa zunubansa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka makwancinsa, Ya sanya Aljannar Firdausi ce makomarsa. 🤲🏽😭
Allah Ya sa Mala’ikun Rahama su tarbe shi da rahama. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲🏽🕊️
INNĀ LILLĀHI WA INNĀ ILAIHI RĀJI’ŪN.

28/08/2026

😭😭Innalillahi wa inna ilaihirrajiun😭😭😭😭 Allah ya yiwa Aminu rasuwa Allah ubangiji ya jikan sa da rahama in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani alfarmar annabi (s a w) amin ya haiyu ya kaiyimu 🤲🤲

28/08/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😭😭😭

Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Hajiya Aisha Sidi Abubakar😭

Tuni aka yi Jana'izarta kamar yadda addinin Musulunci ya tanada

Allah Muke Roko Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Allahumma Ameen 🤲

28/08/2026

iNNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN😭😭🙆🏼🙏🙏

ALLAH YA YIWA AUDU NA AMANA ANCHAU GARI RASUWA. (YAYAN Alhaji Garba India)
MUNA ROKON ALLAH YAJIKAN SA YA GAFARTA MASA YASA ALJANNAH FIRDAUSI TAZAMA MAKOMA GARESHI DA MU BAKI DAYA.😭🤲🏼

24/08/2026

Naira miliyan ɗaya ba kuɗi bane ga majinyaci

Saboda haka kuje ku taimake Jarumi Tanimu Akawu

1. Ku bincike rashin lafiyarsa, idan aiki za'ayi masa ku biya kuɗin surgery.

2. Ku taimake iyalansa da abinci, muhalli, da ilimi

Jinya a babbar assibitin (University Of Jos Teaching Hospital) naira miliyan ɗaya kai tsaye zai ƙare acikin sati ɗaya.

Ku haɗa masa miliyan 10 ku hannun ta masa.

Rarara, Ali Nuhu, Bashir Mai Shadda, Sadiq Sani Sadiq, Lawan Ahmad, Sani Danja, Abba Almustapha, Adam A Zango, Umar M Sherrif, Ali Jita, Naziru Sarkin Waka, Maishinko, Rahama Sadau, Hafsat Idris, Nafisat Abdullahi, Hadiza Gabon, Maryam Yahaya

Abun kunya ne agareku idan kuka kasa ceto rayuwar jarumi Tanimu Akawu.

Daga Alassan Mai Lafia

24/08/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJI'UN 3

A madadin Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), reshen Jihar Zamfara, ƙarƙashin jagorancin Arc. Bilal Aliyu Gusau, Shugaban Jam’iyyar SDP na Jihar Zamfara, muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga iyalan marigayi Nafi’u Khalilu Gusau, bisa wannan babban rashi da muka yi.

Haka kuma, muna miƙa ta’aziyyarmu ga Masarautar Gusau da daukacin al’ummar Gusau bisa wannan babban rashi na ɗan uwa.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa zunubansa, Ya karɓi shahadarsa, Ya sanya Aljannar Firdausi ce makomarsa, kuma Ya sa wannan tafiya ta zama mai sauƙi a gare shi, albarkacin Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi wa Alihi wa Sallam).

Mu kuma, Allah Ya ba mu kyakkyawan ƙarshe, Ya sa mu cika da imani, Ya kuma kiyaye mu daga munanan ƙarshe.
Allah Ya jiƙan marigayin da rahama. Amin.

COMR. MUSTAPHA TIJJANI GUSAU
Sakataren Yaɗa Labarai na Jiha
Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), Reshen Jihar Zamfara

24/08/2026

ALLAHU AKBAR 😭💔 SHAMSIYA NO MORE 😭😭
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. 😭
Muna miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalan waɗannan mutane biyu da Allah Ya karɓi rayukansu sakamakon hatsarin mota: Shamsiya, likita ’yar Musa Dutse, mazauniyar Sabon Gari FUTY, tare da direban Keke Napep.
Allah Ya gafarta musu, Ya jiƙan su da rahama, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsu. 🤲🏻😭
Ga waɗanda suke kwance a asibiti sakamakon hatsarin, muna roƙon Allah Ya ba su lafiya, Ya sa wannan jarabawa ta zama kaffara gare su. 🤲🏻
An ce hatsarin ya faru ne kusa da Cottage Hospital Girei, kafin babban ƙofar shiga FUTY.
⚠️ Darasi gare mu: Gudu da abin hawa yana iya jefa rayuka cikin mawuyacin hali, har a rasa rai cikin ƙanƙanin lokaci. Mu kiyaye rayukanmu da na sauran jama’a.
Allah Ka gafarta musu, Ka jiƙan su. 🤲🏻
Allah Ka sa ƙarshen rayuwarmu ya kasance cikin imani. 🤲🏻😭
Jana’iza: 8:00 na safe yau, a Sabon Gari FUTY, Liman Adamu Juma’a Mosque.
Allah Ya jiƙan waɗanda s**a rasu, Ya ba waɗanda s**a jikkata lafiya. Amin. 🤲🏻

22/08/2026

Har Kilishi da ka cishi Gwara ace kana ɗan taɓa shan Sigari domin shima akwai illar da yake haifarwa jiki

Inji Dr Busiri Muhammad Soron Dinki cikin wani sakon Kurman baƙi

22/08/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah Ya yi wa Turakin Gombe Abba rasuwa.

Marigayi Turakin Gombe Abba ya kasance dattijo mai daraja, wanda ya bayar da gagarumar gudummawa ga al’ummar Gombe Abba da kuma Masarautar Dukku.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya haskaka kabarinsa, Ya kuma sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa.

Allah Ya ba iyalansa, ’yan uwansa, abokan arziki da daukacin al’ummar Gombe Abba haƙurin jure wannan babban rashi.

Za a gudanar da Sallar Jana’izar sa da ƙarfe 2:30 na rana a Masallacin Juma’a na Gombe Abba.

Allah Ya jikansa da rahama, Ya sa Aljanna ce makomarsa. Amin Ya Rabbal Alamin.

- Abba Sani Pantami ✍️

21/08/2026

Innalillahi wa inna ilaihiraji un
😭😭😭
YUNZUN YUNZUN:Muke Samun Labarin Rasuwan Jarimin Kannywood. Tanimu Akahu 😭 Ubbangaji Sarki Allah Yajikanshi da Rahama 😭😭😭

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isa Fresh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.