Masarautar Rano
The Page Of Rano Emirate Kano royal
24/09/2026
Masha Allah
Daka Jahar' Lagus alokacin da Mai martaba Sarkin Rano ya halarci Bikin Bude Katafaran jirgin dakon Mai ' Na Matashin Attajirin Mai kudi (Sale Baba Rano .Salbas ) wannan taron yahada da Alh Auwalu Abdullahi.(A.A Rano ) da hakimai Mai martaba Sarkin Rano da sauran man'yan baki Maza da mata da kabilu kala da ban da ban anyi wanann taro lfy antashi lfy
Allah yataimaka Sarki
Allah yakarawa Sarki lfy
Umar Yakubu Usaini
Rano Emirate Media
11/09/2026
Allah ya Baka Nassara Autan bawo
11/09/2026
Masha Allah.
Ayau Maimartaba Sarkin Rano Alh Kabir Muhd Inuwa Autan Bawo.
Yanada" Masu Zabar Sarki na Masarautar Rano Wadanda s**a Hadada Madakin Rano Turakin Rano Sardaunan Rano,Magajin Garin Rano da Kuma Makaman Rano, Da Walin Rano Dakuma Sarkin Dawaki Mai Tuta.
Inda Maimartaba Alhamdulillah Nadin Yasamu Halartar Maigirma Gwamnan Jahar Kano da Kuma Shugaban Majalissar Dokokin Jahar da Kuma Yan Maitaimakin Shugaban Majalissar Kasa Tareda Yan Majalissar Tarayya dadama .
Saikuma Wakilin Shugaban Majalissar Dattawa Dakuma sanatan Kano ta kudu da Sanatan Kano ta Arewa.
Saikuma Wakilin Sarakuna Dadama Dakuma Manyan Attajirai Irinsu Alh. Auwalu A.A. Rano Dakuma Sauran Yan Kasuwa das**a Halarta Dakuma Malamai Dasauran Al'umma.
Inda Ayayin Bikin Nadin Maimartaba Sarkin ya Bayyana Takaitatchen Tarihin Wadanda akaba wa sarautun Nan da Irin Namijin Kokarin Dasu taka wachen Chiyar Dayanki dakasa Gaba.
Allah Yataimaki Sarki Allah Yajazamanin Sarki Amin.
Nazirun Jarumi Rano Emirate Council
11-06-2021.
Masarautar Rano
Galadiman Kilishin Rano
rano_emirate_kano
Abdullahi Sani Said Rano
Khaleel Ahmad
Ahmad Aminu Rano
Rano Emirate Council
Umar Dan Rano
Masoyin Sarkin Rano Kabiru
08/09/2026
1. Section 39(1) — Freedom of Expression
Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ya ce:
Every person shall be entitled to freedom of expression, including freedom to hold opinions…
Ma'ana: kowane mutum yana da 'yancin faɗar albarkacin bakinsa da riƙe ra'ayin da yake so, tare da karɓa da isar da ra'ayoyi da bayanai ba tare da tsangwama ba.
2. Section 40 — Freedom of Association
Every person shall be entitled to assemble freely and associate with other persons…
Ma'ana: mutum yana da 'yancin yin hulɗa da wanda yake so, shiga ƙungiyar da yake so, kafa ƙungiya ko shiga jam'iyyar siyasar da yake so, domin kare muradunsa, bisa iyakokin da doka ta tanada...
Ya kamata wasu daga cikin jahilan cikinku su gane cewa muna da Ra,ayi kuma muna tsaye kan Ra,ayinmu ne.
suyi Ra,ayinsu bai damemuba amma idan s**ace namu Ra,ayin ya damesu to surike damuwarsu amma indai zasu bayyana mana damuwarsu akan abun da yancinmu ne zamu tabbatar musu munsan kanmu
mu mai martaba sarki Alh kabiru Muhammad inuwa ne Ra,ayinmu
eheeeeee
sing by
Yusuf Musa muhammad zafin nema
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
rano_emirate_kano
Umar Dan Rano
Ahmad Aminu Rano
Galadiman Kilishin Rano
Masoyin Sarkin Rano Kabiru
Khaleel Ahmad
Abdullahi Sani Said Rano
Abdullahi Sani Said Rano
07/09/2026
Kai Kadai Kake Sarki 🫅
Kai Kadai Kake Dodo 🥷
Garin Rano Garin Kane 🌏
Kasar Rano Kasar Kace 🪐
Makiyanka Sunshiga Uku 🙆Sun Lalace🧟♂️ Hauka Yakama Su
Autan Bawon Rano 👑
Allah Ya Taimaki Sarki ✊️
Tambarinka Dan Waliyin Allah Jika Na Bawo Dan inuwa🥰
Allah ya kara lafiwa Zaki✊🧡💙💫
Rabbi tsare mana mai Ranonmu 🤲
Mai Rano Autan Bawo|||
Masarautar Rano
05/09/2026
A Yau Asabar 5/09/2026
Gomnatin Jihar Jigawa ta Zaɓi Alhaji Lawan A Matsayin Sabon Sarkin Masarautar Gumel
Alhaji Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani II shi ne sabon sarkin Gumel kuma na 17 a tarihin masarautar.
Allah Ya raya shi riko
Masarautar Rano
Gumel Emirate, Jigawa State
Allah Ya Jikan Sa Da Rahama
Masarautar Rano
05/09/2026
Gudunmawar Mai Martaba Sarkin Rano ga Cigaban Masarautar Rano
Mai Martaba Sarkin Rano, Amb. Alh. Kabiru Muhammad Inuwa Autan Bawo, First Class, yana taka muhimmiyar rawa wajen kawo ci gaba da ɗaukaka martabar Masarautar Rano.
A karkashin jagorancinsa, ana ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai da kyakkyawar mu'amala tsakanin masarautar, sarakuna, malamai, matasa da sauran al’umma.
Haka kuma, yana mai da hankali wajen ganin an ƙara bunƙasa harkokin ilimi, al’adu da ɗabi’un gargajiya, tare da kare martabar masarautar.
Ƙoƙarinsa na haɗa kan jama’a da kyakkyawar hulɗarsa da manyan mutane da hukumomi na taimakawa wajen samar da damar da za ta iya amfani ga al’ummar Rano.
Masarautar Rano na alfahari da irin wannan jagoranci mai cike da hikima, nutsuwa da kishin al’umma.
Allah Ya ƙara wa Mai Martaba lafiya, basira da ikon ci gaba da yi wa Masarautar Rano hidima. آمين.
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Abdullahi Sani Said Rano
Ahmad Aminu Rano
rano_emirate_kano
Khaleel Ahmad
Galadiman Kilishin Rano
Umar Dan Rano
Masoyin Sarkin Rano Kabiru
Abdullahi Sani Said Rano
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano