DARMA TV
This TV channel is all about Web2, Web3, entertainment, content creation, news, and current affairs in English and Hausa.
Wacce sana'a ce da mutane suke raina ta amma kuma ana samun kuษi da ita ba laifi sosai?
๐๐ ๐ฒ๐จ๐ฎ ๐ซ๐๐๐ฅ๐ฅ๐ฒ ๐ง๐๐๐ ๐ฆ๐จ๐ง๐๐ฒ, ๐๐จ๐ง'๐ญ ๐ฃ๐จ๐ข๐ง ๐ฉ๐จ๐ฅ๐ข๐ญ๐ข๐๐ฌ.
๐๐ ๐ฒ๐จ๐ฎ ๐ฐ๐๐ง๐ญ ๐ญ๐จ ๐๐๐๐จ๐ฆ๐ ๐ ๐๐ข๐ฅ๐ฅ๐ข๐จ๐ง๐๐ข๐ซ๐ ๐ฃ๐ฎ๐ฌ๐ญ ๐ ๐จ ๐ข๐ง๐ญ๐จ ๐๐ฎ๐ฌ๐ข๐ง๐๐ฌ๐ฌ.
๐๐ ๐ฒ๐จ๐ฎ ๐ ๐จ ๐ข๐ง๐ญ๐จ ๐๐ฎ๐ฌ๐ข๐ง๐๐ฌ๐ฌ ๐๐ฒ ๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก'๐ฌ ๐ฐ๐ข๐ฅ๐ฅ, ๐ฒ๐จ๐ฎ'๐ฅ๐ฅ ๐ฌ๐ฎ๐ซ๐ฏ๐ข๐ฏ๐ ๐๐ง๐ ๐๐ฅ๐ฅ ๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฐ๐ข๐ฌ๐ก๐๐ฌ ๐ฐ๐ข๐ฅ๐ฅ ๐๐ ๐ ๐ซ๐๐ง๐ญ๐๐.
๐๐ก๐๐ซ๐'๐ฌ ๐ง๐จ ๐ซ๐๐๐ฅ ๐ฆ๐จ๐ง๐๐ฒ ๐ข๐ง ๐ฉ๐จ๐ฅ๐ข๐ญ๐ข๐๐ฌ.
๐๐ง๐ฒ๐จ๐ง๐ ๐ฐ๐ก๐จ ๐๐๐๐จ๐ฆ๐๐ฌ ๐ ๐๐ข๐ฅ๐ฅ๐ข๐จ๐ง๐๐ข๐ซ๐ ๐ข๐ง ๐ฉ๐จ๐ฅ๐ข๐ญ๐ข๐๐ฌ ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐๐ฅ๐ฅ๐ฒ ๐ฃ๐ฎ๐ฌ๐ญ ๐ฌ๐ญ๐๐๐ฅ๐ฌ ๐ฉ๐ฎ๐๐ฅ๐ข๐ ๐ฐ๐๐๐ฅ๐ญ๐ก ๐๐ง๐ ๐ฉ๐ซ๐จ๐ฉ๐๐ซ๐ญ๐ข๐๐ฌ.
๐๐จ๐ฅ๐ข๐ญ๐ข๐๐ฌ ๐ข๐ฌ ๐ฆ๐๐๐ง๐ญ ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ ๐ฐ๐๐ฒ ๐๐จ๐ซ ๐ฉ๐๐จ๐ฉ๐ฅ๐ ๐ญ๐จ ๐๐๐ซ๐ง ๐ญ๐ก๐๐ข๐ซ ๐ฉ๐ฅ๐๐๐ ๐ข๐ง ๐ฉ๐๐ซ๐๐๐ข๐ฌ๐ ๐๐ฒ ๐ฅ๐จ๐ฏ๐ข๐ง๐ , ๐๐๐ซ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐ ๐ฌ๐ก๐จ๐ฐ๐ข๐ง๐ ๐ฌ๐ฒ๐ฆ๐ฉ๐๐ญ๐ก๐ฒ ๐ญ๐จ ๐ญ๐ก๐๐ข๐ซ ๐ฅ๐จ๐ฏ๐๐ ๐จ๐ง๐๐ฌ ๐๐ง๐ ๐ญ๐จ ๐จ๐ญ๐ก๐๐ซ๐ฌ.
๐๐ญ'๐ฌ ๐๐ฅ๐ฌ๐จ ๐ ๐ฐ๐๐ฒ ๐๐จ๐ซ ๐ฉ๐๐จ๐ฉ๐ฅ๐ ๐ญ๐จ ๐ฌ๐๐ซ๐ฏ๐ ๐๐ง๐ ๐ฉ๐ซ๐จ๐ญ๐๐๐ญ ๐ฉ๐๐จ๐ฉ๐ฅ๐ ๐๐ซ๐จ๐ฆ ๐ก๐๐ซ๐ฆ ๐๐ง๐ ๐ ๐ฎ๐ข๐๐ ๐ญ๐ก๐๐ฆ ๐ญ๐จ ๐ญ๐ก๐ ๐ซ๐ข๐ ๐ก๐ญ ๐ฉ๐๐ญ๐ก ๐๐ฒ ๐ฉ๐ซ๐จ๐ฆ๐จ๐ญ๐ข๐ง๐ ๐ญ๐ก๐๐ข๐ซ ๐ฌ๐จ๐๐ข๐๐ฅ ๐ฐ๐๐ฅ๐ฅ-๐๐๐ข๐ง๐ .
๐๐จ๐ฅ๐ข๐ญ๐ข๐๐ฌ ๐ข๐ฌ ๐ง๐จ๐ญ ๐ ๐ฐ๐๐ฒ ๐๐จ๐ซ ๐ฉ๐๐จ๐ฉ๐ฅ๐ ๐ญ๐จ ๐ฌ๐ญ๐๐๐ฅ ๐จ๐ญ๐ก๐๐ซ๐ฌ' ๐ฐ๐๐๐ฅ๐ญ๐ก ๐๐ง๐ ๐ฉ๐ซ๐จ๐ฉ๐๐ซ๐ญ๐ข๐๐ฌ ๐ฃ๐ฎ๐ฌ๐ญ ๐ญ๐จ ๐ฌ๐ก๐๐ซ๐ ๐ข๐ญ ๐ฐ๐ข๐ญ๐ก ๐ญ๐ก๐๐ข๐ซ ๐๐๐ฆ๐ข๐ฅ๐ข๐๐ฌ ๐๐ง๐ ๐๐ซ๐ข๐๐ง๐๐ฌ.
๐๐ซ๐ข๐ญ๐ญ๐๐ง ๐๐ฒ:
๐๐ฌ๐๐ก ๐๐๐ก๐๐ฒ๐ ๐๐ข๐ฅ๐ข๐ฆ๐.
25/05/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Urwat Zubairu Jibril
25/05/2026
Mutane sun yi hawaye lokacin da wannan bawan Allah yake ba da labarin yadda halittarsa ta koma haka. Innalillah wa'inna ilaihi rajiun!
ฦiyayya gaskiya ce, tun yana yaro ฦanin mahaifinsa ya masa wannan illa da mugunta kamar yadda kuke gani saboda mahaifinsa ba ya nan kuma mahaifiyarsa ta fita!
Ba kowa ya tsaya ya ฦarasa jin labarin ba saboda yadda bawan Allahn yake ba da labarin abin ba daษin ji malam, rashin imanin ya kai inda ya kai. ฦaukar sa ya yi ya fita da shi ya watsa masa ruwan batir ษin a kansa da kuma bakinsa kuma ya dawo da shi cikin gidansu ya ajiye. Kamar yadda shi ya yake faษa da bakinsa!
In har ba ka ษauki darasi da ฦดan'uwan Annabi Yusuf ba to lallai ba za ka ษauki darasi ba. Allah ne fa ya faษa a littafinSA. Shi ya sa wannan labarin bawan Allahn bai ban mamaki sosai ba, ษan'adam ba abin da ba zai iya ba a kan ฦiyayya.
Maฦiyi abin gudu ne, ka yi nesa da shi, ba a zama da shi, wanda bai ฦaunar ka zai iya maka komai na cutarwa a rayuwa. Haka kawai wani ko wata za ta cutar da ฦดaฦดanku saboda kyawunsu ko hassada ko wani abu daban. Ko makaranta yara s**a tafi ku tabbata suna hannu mai aminci daga zuwansu zuwa dawowansu. Wannan zamani cike yake da abubuwan mamaki da mugaye!
Ya buฦaci addu'a daga wajen ฦดan'uwa a kan Allah ya ฦara masa lafiya sannan ya masa sakayya a kan wannan ฦanin mahaifin nasa.
Allah ka ba shi lafiya, ka kare mu daga zama da mutane marasa imani.
Nigerian news hausa
24/05/2026
Yanzu yanzu: INNA LILLAHI WA-INNA ILAIHIR RAJIUN..๐ญ
Yanzu na ke samun labarin Allah ya yi wa Jaruma Wasila Isma'il rasuwa๐ญ
Illar harshe
17/05/2026
17/05/2026
Tambihi Akan adduar malam fantami akan PDP
17/05/2026
YAU CE RANAR HAWAN JINI TA DUNIYA | To ko me hawan jini ke nufi?
Hawan jini matsala ce da a yau ta zama ruwan dare a cikin al'umma, duk da irin haษarin da hawan jinin ke da shi ga lafiya. Hawan jini matsala ce da ake tabbatar da ita da magwajin hawan jini. Magwajin hawan jini yana auna hawa ko saukar batsewar jini a cikin jijiyoyin jini. A yayin da magwajin hawan jini ya nuna batsewar jini ta hau a cikin jijiyoyin jini hakan na nufin ฦarin wahalar harba jini zuwa jijiyoyin jini ga zuciya. Haka nan, idan jini ya hau, haษarin fashewa ko bullin siraran jijiyoyin jini zai ฦaru musamman a cikin ฦwaฦwalwa. Saboda haka ne, hawan jini yake gaba-gaba wajen haddasa shanyewar ษarin jiki.
ฦungiyar Kula da Hawan Jini ta Duniya ce ta ware duk ranar 17 ga watan Mayun kowace shekara domin wayar da kan al'ummar duniya kan hawan jini, matakan kariya, muhimmancin gwaji don gano hawan jini tun da wuri da kuma shawo kansa idan an tabbatar da shi.
Taken ranar na bana shi ne: "shawo kan hawan jininka tare" Ma'ana, rana ce da ya kamata ka je a gwada jininka da magwajin hawan jini, idan jinin ya hau, sai a ษauki matakan shawo kansa don yin rayuwa mai tsayi.
Saboda bincike ya nuna cewa fiye da kaso sittin cikin ษari (60%) na masu hawan jini suna nan a tsakankanin al'umma amma ba a kai ga gano su ba, sadoda rashin zuwa asibiti domin binciken lafiya akai-akai. Wannan ya sa hawan jini ke yi wa masu fama da shi 'kisan mummuฦe' kafin a gano shi.
Wani abun mamaki ga hawan jini shi ne jinin zai iya hawa sosai-sosai amma ba tare da mutum ya ji wata alama a jikinsa ba, wannan ya sa sau da yawa ba a gano hawan jinin har sai ya fara lahani ga zuciya, ฦoda da sauran sassan jiki. Saboda wannan dalili ne ake yi wa hawan jini take da cuta 'mai kisan mummuฦe'.
Daga cikin matakan rage hawan jini ba tare da shan magungunan hawan jini ba akwai:
1) Sanin lambobin gwajin jininka a magwajin hawan jini.
2) Zaษar abincin da ke daga tsirrai ko ciyayi.
3) Rage cin gishiri zuwa ฦasa da cikin mitsitsin cokalin shayi, wato ฦasa da giram biyar (5 gram) a kowace rana.
4) Cin sinadarin 'potassium' wanda ganyayyaki da 'ya'yan itatuwa ke ษauke da shi.
5) Rage teษa/ ฦiba.
6) Motsa jiki/atisaye akai-akai.
7) ฦaurace wa giya da dangoginta.
8) ฦaurace wa shan taba-sigari da dangoginta.
Bugu da ฦari, atisaye na da muhimmancin gasken-gaske ga lafiyar zuciya, jijiyoyin jini da huhu kamar haka:
a) ฦarfafa tsokar zuciya da kuma lausasa jijiyoyin jini yadda zuciya za ta harba isashshen jini zuwa dukkan sassan jiki a sauฦaฦe kuma cikin ฦanฦanin lokaci.
b) Buษe sassan huhu don ษaukar isashshiyar iskar oksijin zuwa cikin jini.
c) Share kiste daga jijiyoyin jini.
d) Daidaita ruwan jiki da sauran sinadarai, da dai sauaransu.
Sai dai, ษabi'ar nan ta fara atisaye ko motsa jiki gabagaษi ba tare da tuntuษar masana ba na da haษarin gaske musamman ga masu hawan jini, ciwon zuciya ko ciwon siga. Saboda atisaye ana auna shi ne tamkar yadda ake auna magani a asibiti bayan an yi la'akari da:
1) Lambobin gwajin hawan jini
2) Shekaru
3) ฦarfin bugun zuciya
4) ฦarfin ษaukar iskar oksijin
Bayan anyi amfani da waษannan alฦaluma ne za a fitar da tsararre kuma ฦayyadajjen atisaye na musamman wanda zai wa zuciya, jijiyoyin jini da huhu amfani ba tare da haifar da wata illa ba.
Kuma ga kowane mai hawan jini, za ai amfani da alฦalumansa ne kawai domin fitar masa da adadin atisayen da zuciyarsa da huhunsa za su iya ษauka. Wannan zai magance faษuwa katsam ko ma mutuwa yayin atisaye/motsa jiki.
Daga ฦarshe ya kamata kowa ya san matsayinsa game da gwajin hawan jini a yau! Sannan a tuntuษi likitocin fisiyo kafin fara atisaye domin tsara atisayen da zai amfani jiki sannan a kauce wa matsalar bugun zuciya
ยฉPhysiothe
Shin akwai Aya ko Hadisi da ya halatta ko haramta buruji ko falaki da ake yi kafin a zabi matar aure? Saikaji su ce gidan 9 dss?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
23477