Fatima Labarina
Disclaimer๐
Verified tribute page for fateema Hussain popularly as Maryam Labarina not impersonation just appreciation.
16/09/2026
Barka da safiya โจ๐
Hey ๐
16/09/2026
Ya Allah, Ka shiryar da mu zuwa hanya madaidaiciya, Ka sa ฦarshen rayuwarmu ya zama alheri.๐คฒ๐ฝ๐คโจ
16/09/2026
Zaka iya Auren yar film, Mai hankali da tarbiyya kamar ni.?๐ฅฐ
Ina kaunar ku masoyana โจโจ๐ฅฐโค๏ธโ
16/09/2026
Al'amura duk a hannun Ubangiji suke, yana sarrafasu yadda yaso. Allah Ka sarrafa damuwarmu zuwa farin ciki da jin daษi da kuma kwanciyar hankali.
13/09/2026
Wata Shida โจ๐ธ
11/09/2026
Good morning everyone โ๏ธ
โBack to the 80s!โ ๐๐ธ๐๐
07/09/2026
Kullu Nafsin Zaโiqatul Maut!
Allah yayiwa Zainab Diamond rasuwa bayan dogon jijyannda tayi fama dashi. Don Allah mu ware wasu en mintuna muyi mata adduโan dacewa da kuma kwanciyar qabari me kyau.
ุงููููููู
ูู ุงุบูููุฑู ููููุง ููุงุฑูุญูู
ูููุง ููุนูุงููููุง ููุงุนููู ุนูููููุง
ููุฃูููุฑูู
ู ููุฒูููููุง ููููุณููุนู ู
ูุฏูุฎูููููุง
ููุงุบูุณูููููุง ุจูุงููู
ูุงุกู ููุงูุซููููุฌู ููุงููุจูุฑูุฏู
ูููููููููุง ู
ููู ุงููุฎูุทูุงููุง ููู
ูุง ูููููููู ุงูุซููููุจู ุงููุฃูุจูููุถู ู
ููู ุงูุฏููููุณู
04/09/2026
๐
Congratulations France Yan African turai ๐
30/08/2026
โจ๐ค
20/08/2026
Da babbar murya muke fadawa duniya cewa mu masoya Annabi Muhammad S.AW๐โค๏ธ ne๐
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
10007