Labaran kwallon kafa

Labaran kwallon kafa

Share

Dandaline na samun sabbin labarai na kallon kafa

12/05/2026

🚨 BREAKING: Rahotannin Diario AS sun ce José Mourinho ya bukaci abubuwa biyu daga Real Madrid:
• Ya kasance yana da 𝐓𝐀𝐒𝐈𝐑𝐈 wajen sayen ’yan wasa — ba wai ya zabi sunaye kai tsaye ba, amma wuraren da ake bukatar a karfafa a kungiyar ✍
• Kada a tsoma baki cikin aikinsa da ’yan wasa — kowa a kulob din ya maida hankali kan aikinsa kawai ❌

26/09/2025

❓Yan Barcelona zamu iya cewa kwalliya ta fara biyan kudin sabulu kenan ko kuma dai da saura?

▪️ Dandalin wasan kwallon kafa

26/09/2025

Dan wasa Sergio Bosquet yayi ritaya daga buga kwallon kafa a matsayin professional,bayan kammala gasar MLS ta kasar amurka a jiy🏛️🏛️

02/02/2025

Arsenal 5-1 Manchester City

02/02/2025

82'
Arsenal 4-1 Manchester City

02/02/2025

Kai Kai gaskiya Manchester City bazakuyi ba 3-1 63'

02/02/2025

Coronations

02/02/2025

Arsenal 1-1 Manchester City

02/02/2025

Maco mai zuwa ✨✨✨

02/02/2025

A halin yanzu tazarar maki Hudu ne ya rage tsakanin Real Madrid Da barcelona
Shin kuna ganin zasu iya hawa saman tebur kuwa?

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.