Ahlullah Tv
Online TV ne Wanda zai rika kawo maku abububwa Addini
Ga wani karatu daga shahrarren Dan TikTok din Abis fulani.
Kamar yadda ya saba baya fadin abun da baiyi binkice akansa ba.
To yanzu a kokarinsa na gano Wannan gashi da aka ce Na Manzon Allah ne a gidan Qadiriyya kabara, Alhamdulillah ya yi binkice tun daga tushe kuma ya samu Bayani na Gaskiya kamar yadda ya ke. Duk Wanda ya ke da ja shi ma ya je ya yi binkice na Gaskiya kamar yadda ya yi.
Alhamdulillah.
Wasu daga zaman Tafsirin Azumi Allah ya karba mana ya yafe kusakurai
Shafi'ul-wara Tahfizil Qur'an
محمد الرسول الله
Maulidi bil Arabiyya
Barkanmu da Maulidi Masoya Annabi Muhammad S.A.W.
Tare da Malam Danbalarabe kabara
Annabin dai S.A.W.
Sheik Qaribullah Nasir kabara
Abun da ya ke sa a daina yarda mutum Bayan an yarda da shi
Zama na (7)
Abun da mu ka yi dai-dai Allah ya karba kuskuren kuma Allah ya yafe mana
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ahlullah Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.