Alkanawey Reporters

Alkanawey Reporters

Share

Domin Tallata Yan Takarar ADC
Domin Samun Sabuwar Nigeria

Photos from Alkanawey Reporters's post 05/10/2026

Hon. Isma'il Aliyu Alkanawey ya kai ziyara ga Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin Nigeria a jam’iyyar ADC, Alh Alhaji Atiku Abubakar, inda s**a samu damar tattaunawa kan muhimman batutuwa da s**a shafi siyasa da makomar al’umma.

Wannan Ziyarar ta kara bayyanawa al'ummad Gwale yadda Hon. Alkanawy ke ƙara faɗaɗa hulɗarsa da manyan masu ruwa da tsaki a harkokin ƙasa domin bada gudunmawa wajen kawo sauyi ga Talakawa.

ALKANAWY REPORTERS

14/09/2026

Mai nagarta❤️

02/09/2026

ƴan Zamfara sun bayyana matsayar su a zaɓen 2027 tun yau ���

29/08/2026

GWALE SABUWA — HANGEN NESAN SABON WAKILCI 🇳🇬

Gwale Sabuwa hangen nesa ne na gina kyakkyawar makoma ga al’ummar Gwale, ta hanyar inganta wakilci, ƙarfafa tattalin arziki, tallafa wa matasa da ƙananan ‘yan kasuwa, da kuma samar da damar ci gaba ga kowane sashe na al’umma.

Manufar ita ce samun wakilci mai gaskiya, riƙon amana da sauraron buƙatun jama’a, tare da ba da fifiko ga abubuwan da s**a shafi rayuwar al’umma—tsaro, ilimi, lafiya, ayyukan yi, kasuwanci, sana’o’i da ci gaban matasa.

Muna hangen Gwale mai ƙarfi a kasuwanci, inda ‘yan kasuwa da masu sana’o’i za su samu damar bunƙasa; Gwale mai ilimi, inda matasa za su samu ƙarin damar koyon ilimi da sana’o’in zamani; da Gwale mai zaman lafiya, inda haɗin kan al’umma da bin doka za su zama ginshiƙan ci gaba.

Hon. Ismail Aliyu Umar Alkanawey, ɗan takarar Majalisar Wakilai mai wakiltar Gwale Federal Constituency ƙarƙashin jam’iyyar ADC, yana gabatar da wannan hangen nesa ne domin samun wakilci mai kusanci da jama’a da kuma mayar da muradun al’umma cikin ayyuka da manufofi.

GWALE SABUWA — SABON HANGEN NESAN WAKILCI, SABON DAMA, SABON MAKOMA!

28/08/2026

A madadin Hon. Isma'il Aliyu Alkanawey, muna yiwa daukacin al’ummar Musulmi Barka da Juma’a.

Muna roƙon Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya amsa addu’o’inmu, Ya ƙara mana imani da lafiya, ya albarkaci ƙasa da al’ummarmu.

Juma’a Mubarak!
ALKANAWY REPORTERS

22/08/2026

ALKANАWEY — MATASHI MAI HANGEN NESA

Hon. Isma’il Aliyu Alkanawey matashi ne mai hangen nesa, kishin al’umma da burin ganin an samu ingantaccen wakilci a Gwale Federal Constituency.

Idan aka ba shi dama, muna fatan zai yi amfani da wannan dama wajen wakiltar muradun al’umma, tallafa wa matasa, inganta ilimi da samar da damar ci gaba ga jama’a.

ALKANАWEY FOR MEMBER, HOUSE OF REPRESENTATIVES — GWALE FEDERAL CONSTITUENCY.

Sabon tunani. Sabon ƙarfi. Sabon salo na wakilci.

B_I_Y ✍️

20/08/2026

Atiku Abubakar shine maganin ɓerayen Nigeria

19/08/2026

🇳🇬 Today, 19th August 2026, marks the beginning of the 2027 election campaign.

🤲 May Allah guide and protect Hon. Ismail Aliyu Alkanawey, grant him a peaceful campaign, strengthen him throughout the journey, and bless him with victory as Member, House of Representatives, Gwale Federal Constituency.

May Allah grant him success from beginning to the end. Ameen. 🤲🇳🇬

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkanawey Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.