ComedyPlug

ComedyPlug

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ComedyPlug, Comedian, medile turba, Kano.

12/01/2026
13/12/2025

Dan soyayyar ka da annabi ka rubuta S a w ✈️✅ Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta S a w ✈️🕋

09/12/2025

Dan soyayyar ka da annabi ka rubuta S a w ✈️✅ Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta S a w ✈️✈️🕋

06/12/2025

Aaà

02/12/2025

Amarya t farka cikin tsakiyar dare, tanajin, fitsari .Ta tashi a hankali don kar ta tashi mijinta daga barci ta nufi banɗaki.

Bayan ta gama fitsarin ta fito sai taga mijinta a tsaye a bakin kofar bandakin yana jiranta zai shiga banɗakin.

Ta ce, mai gida ka yi haƙuri na tashe ka daga barci, bai ce komai ba ya yi murmushi ya girgiza kai.

Ta dawo gadonta sai taga mijinta yana ta shaƙar barci abin sa!

Zuciyarta kamar ta fito saboda tsananin tsoro, ta yi ƙarfin hali ta ce abun kyauna tah.! Abun kyauna tah i! Tashi wani ya shigo mana gida..!

Ya farka da ƙyar yana murza idanu, ya kalleta cikin nutsuwa ya ce, abun kyaunar ki yana banɗaki...!
🏃🏃🏃🏃🏃

01/12/2025

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Wasu Mutane Su Hudu Sun Rataye Kansu A Safiyar Nan Hoton Yana Comment Section!

01/12/2025

Comment Below

16/11/2025

Mota tayi mai ComedyPlug @ shari #

15/11/2025

S.A.W (Sallallahu Alayhi Wa Sallam)

Allah ya saka da alheri ga duk mai yi wa Annabi ﷺ salati.

13/11/2025

Dan soyayyar ka da annabi ka rubuta S a w ✈️✅ Allah ka azirta duk Wanda ya rubuta S a w

10/11/2025

Real Ai video 📷📸

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address

Medile Turba
Kano
851