MS II Legacies Initiative

MS II Legacies Initiative

Share

INITAITIVE is a Nigerian based organization with well-meaning and enlightened members that seeks to

25/05/2026

With AREWA24 – I just got recognized as one of their top fans!

20/05/2026

Allahu Akbar

Hakika munyi babban rashin masoyi jajirtacce.

Abdurrashid Mutum ne mai nagarta kuma yabawa wannan kungiya gudummawa sosai dai dai karfinsa bazan mantaba wannan picture munyi shi a garin Ajingi local government Wanda mukai Outreach.

Ya kawo motarsa akai wannan tafiya Wanda a hanyarmu ta dawowa ya jefar da Safaya tayarsa.

Allah muna rokonka don girman wannan kwanaki da s**a rage a wannan wata na Zulhajji ubangiji kariwa wannan bawa naka Rahama kasanya Haske a kabarinsa.

Iyalan da ya bari da yan uwa da iyaye Allah yayi musu Albarka.

Allah yasa can tafi nan.

Usman Aminu Sulaiman
National Chairman
20/05/2026.

Photos from MS II Legacies Initiative's post 20/05/2026

Innanillahi wa inna ilaihi rajiuun

Allah yayiwa daya daga cikin yayan wannan kungiya rasuwa wato Abdlrashd I Idris⁩ a shekaran jiya litinin .

Hakika Abdurrahsid mutum ne mai kokarin gaske wanda ya tsaya an gudanar da ayyukan kungiya da dama dashi.

muna Addu'ar Allah ubangiji yajikansa da Rahama yasa Aljanna makomarsa yayiwa Abunda ya bari Albarka.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

No.B21 Hamdala Plaza Opposite KHAIRUN University Gadon Kaya, Buk Road
Kano
700101