KMGA
KMGA kungiya ce ta matasa wadda ke wayar da kan alโumma ta hanyar gaskiya, ilimi da kafofin watsa labarai.
Together for Truth ๐ฃ๏ธ and Awareness ๐ช
Empowering๐ช voices๐ฃ, inspiring ๐ changesโ
Alhmdllh
wnn fa ba abnda zamu ja baki muyi shiru bane, dole se mun cire tsoro daga zuqataanmu saboda wllhi shuwagabannin qasar Nan tamu b damuwa s**ayi damu d rayukanmi b y k**a ta mu tashi tsaye wallhi
KMGA
Together for Truth and awareness
*YAN TA'ADDA*
Haqiqa duk wadanda s**a kasance suna ta'addanci a wannan rayuwar ta duniya suna _*kisan kai suna garkuwa da mutane suna fashi da makami* to tabbas sun zaluncin kansu_
_Ku sani cewa Manzon Allah ๏ทบ yace *gushewar duniya shine mafi sauki agurin Allah fiye da akashe ran mutun musulmi"*_
Abdullahi dan Amru yace "Naga Manzon Allah ๏ทบ yana dawafi a ka'aba yana cewa: madallah da kyawunki, madallah da daddadan kamshinki, madallah da girmanki, da girman alfarmarki, *"Na rantse da wanda rayuwar Annabi Muhammad ๏ทบ take gurinsa alfarmar ran mumini da dukiyarsa, da jininsa tafi daraja akanki agurin Allah"*
Yaku wadanda suke kashe rayukan mutane Manzon Allah ๏ทบ yace *_Allah yana yafe kowanne irin zunubi, sedai idan mutun ya mutu mushriki ko kuma ya kashe ran mumini da ganganci"_*
Yaku wadanda suke kashe rayukan mutane! haqiqa kun yarda da rayuwar duniya shiyasa kuke kashe mutane, bayan kun manta Allah madaukakin sarki yana cewa
ุฅูููู ุงูููุฐูููู ููุง ููุฑูุฌูููู ููููุงุกูููุง ููุฑูุถููุง ุจูุงููุญูููุงุฉู ุงูุฏููููููุง ููุงุทูู
ูุฃูููููุง ุจูููุง..
*โLalle dukkanin wadanda ba sa kaunar haduwa da mu, kuma s**a yarda da rayuwar duniya, kuma s**a natsu da ita, kuma wadanda suke dangane da ayoyin mu suna gafalallu. Wadannan makomarsu itace wuta saboda abinda s**a kasance suna aikatawaโ.*
Yaku wadanda suke kashe rayukan mutane! Allah yana sane daku bai manta daku ba, duk yadda kuka jima a duniya akwai ranar da zaku koma zuwa ga Allah!
Kuna kashe mutane saboda son zuciyarku da neman abinda duniya kun manta da fadin
{ ู
ููู ููุงูู ููุฑููุฏู ุงููุญูููุงุฉู ุงูุฏููููููุง ููุฒููููุชูููุง ููููููู ุฅูููููููู
ู ุฃูุนูู
ูุงููููู
ู ูููููุง ููููู
ู ูููููุง ููุง ููุจูุฎูุณูููู ูกูฅ
*( Wdanda suke neman rayuwar duniya da adonta to za mu cika musu sak**akon ayyukansu a cikinta, ba za a rage musu ba, Wadannan basu da komai a lahira sai wuta, ayyukansu da s**a yi sun rushe, abin da suke aikatawa ya lalaceโ)*
Yaku wadanda suke kashe rayukan mutane haqiqa Allah madaukakin Sarki *Ya tsinewa duk wanda ya kashe ran mumini
27/05/2026
This is what happened
Me yasa mukeyin shiru bama Maida hnkali bama zaqewa Dan gane d matsalolin d suke faruwa acikin wnn Qasar tamu a tsakanin alumarmu, wnn abn takaicin yy yawa wai ace munfi Maida hnkali akn abnda bashi d amfani posting mara amfani koyin mgn akn abnda bai shafe ka ba Dan gane rayuwar wasu y k**ata mu farka
KMGA Together for Truth and awareness โ๐ช
Matasa ...
mu tashi muyi amfani d media don gyaran alumma
mu zama muryar canji, b muryar rudani ba kada mu jira Wani seya gyara mana
we're the change that we want
KMGA Together for Truth and awareness ๏ฟฝ๏ฟฝ
23/05/2026
Jama'a mu duba sosai, wnn shine halin d Kara min ma'aikacin gwamnati yake ciki byn dakileshi d akeyi y sadaukar d rayuwarsa tun daga kuruciya hr tsufa Yana hidima yana bauta me makon mutum y zama abn darajtawa ammn shine abn wulaqantawa mutum baya samun nutsuwa kullum acikin takura shi akeyi an mnta shima mutum ne kmr yadda kk son Jin dadi hk shima yanada bukatar hkn, Kuma a ynzu Muna a Wani zamani ne wnda baa dauki Kara min maaikaci abakin komai ba, Koda yaushe mutum acikin tashin hnkali d fargabar abnda ze tarar idn yazo wjn aiki yake y k**ata mahukunta suyi duba abisa wnn lamari a ingnta rayuwar Kara min maaikaci kar abarshi acikin wahala kar a daqileshi Allah yy mana sauyi d mafi Alkairi Amin
KMGA together for Truth and awareness โ๐ช
20/05/2026
Released
Mutane kan zo gare ka lokacin da su ke da bukata a wurin ka, za su fece bayan bukata ta biya, kada wannan ya dame ka, kada ka yi kokarin canza haka don ba za ka iya ba, kai dai tabbatar kai ma sun biya ma ka taka bukatar a lokacin da su ke neman tasu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano