Inuwar Samarin faira
kira Zuwa ga Addinin Allah akarkashin Dariqar Tijjaniyya.
BARDEN MA,AIKI ❤️❤️❤️ (S.A.W)
Kungiyar Inuwar Samarin Faira Tijjaniyya da Kira Zuwa Muslunci Akarkashin Jagororin Sayyidi Auwal ba Matsala Autan Faira ta bawa Tijjani Gandu Shaidar Girmamawa Mai taken
Wannan Kungiya Mai Albarka ta bawa Tijjani Gandu Wannan Shaidar ne Dan ganin Yanda Yayi Kokari Wajen Kare Martabar Annabi (A.S)
Muna Rokon Allah Yakara Mana Son Annabi da ganin girmansa AMEEN 🤲
03/10/2025
Mai Girma Chairman
03/10/2025
Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️
30/09/2025
hamisu hafizi
Faira
Fatima Tabaamrant
Sanusi Ahmad
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700231