Dikko Umar Radda Fans

Dikko Umar Radda Fans

Share

Mun boɗe wannan gidan ne dan tallata takarar Dikko Umar Radda da fitar da umurni kai tsaye daga wajan ɗan takarar gwamna a jam'iyar Apc a jahar katsina.

30/12/2024

I am pleased to announce that, in preparation for the 2024/25 dry season farming, we have initiated the distribution of essential farming equipment and resources. This includes 4,000 hand-powered tillers, 4,000 solar-powered water pumps, and 48,000 bags of fertilizer. Additionally, we are proud to support our goat breeding initiative with the distribution of 39,600 goats. These efforts reflect our commitment to enhancing agricultural productivity and supporting our farmers during the upcoming season.

Dikko Umar Radda Fans 📝

29/12/2024

Na yi nasarar cimma galibin abubuwan more rayuwar da na tsara yi wa mutanen jihar Katsina a 2024 - Gwamna Dikko Radda

Photos from Dikko Umar Radda Fans's post 26/12/2024

Malam Dikko Radda Ya Ziyarci Shugaban Ƙungiyar Kirstoci na Arewa Maso Yamma Domin Taya Shi Murnar Kirsimeti

A ranar Laraba 25 ga watan Disambar 2024, Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, ya ziyarci shugaban ƙungiyar kirstoci na Arewa maso yammacin Najeriya Dakta Gambo Dauda, a gidan shi da ke cikin garin Katsina domin taya shi murnar ranar kirsimeti.

A lokacin ziyarar gwamnan ya buƙaci al'ummar jihar Katsina da su so juna da amana, su kuma rayu ba tare da nuna bambanci yare, addini ko ƙabila ba.

Gwamnan ya samu rakiyar mataimkakin shi Hon. Faruk Lawal Joɓe, shugaban ma'aikatan gidan gwamnati Hon. Abdulkadir Mamman Nasir, Kwamishinan addinai Hon. Ishaq Shehu Dabai, da sauran su.

Photos from Dikko Umar Radda Fans's post 26/12/2024

Malam Dikko Radda Visited The President Of The North West Christian Association To Wish Him A Merry Christmas

On Wednesday, December 25, 2024, the Governor of Katsina State, Malam Dikko Umaru Radda PhD, CON, visited the President of the Christian Association of North West Nigeria, Dr. Gambo Dauda, at his home in Katsina town to congratulate him on Christmas Day.

During the governor's visit, he asked the people of Katsina state to love and trust each other, and live without discrimination of language, religion or ethnicity.

The governor was accompanied by his deputy Hon. Faruk Lawal Jobe, Chief of Staff of the Government House, Hon. Abdulkadir Mamman Nasir, Commissioner of Religions Hon. Ishaq Shehu Dabai, and others.

26/12/2024

Gwamna Raɗɗa Yana Miƙa Saƙon Barka da Ranar Kirsimeti ga Kirstocin Jihar Katsina

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD,CON, yana miƙa saƙon barka da ranar kirsimeti ga ɗaukacin kirstocin jihar Katsina, a lokacin da suke bikin kirsimetin.

A saƙon gwamnan, ya buƙaci kirstocin da su saka jihar Katsina da ma ƙasar mu cikin addu'o'in su, domin samun saukin tsananin rayuwa da ake fama da shi.

Dikko Umar Radda Fans 📝
HAUSA

26/12/2024

Governor Raddda Sends a Happy Christmas Message to the Christians of Katsina State

The Governor of Katsina State, Malam Dikko Umaru Radda PhD, CON, is sending a message of Christmas greetings to all the Christians of Katsina State, as they celebrate Christmas.

In the governor's message, he asked the Christians to include Katsina state and our country in their prayers, in order to get relief from the hardships he is suffering from.

Photos from Dikko Umar Radda Fans's post 25/12/2024

GWAMNAN KATSINA YA KIRKIRO KWAMITIN BUNKASA CIGABAN AL’UMMA

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya kaɗɗamar da Kwamitocin Al’umma domin kula da tsarawa da aiwatar da ayyukan cigaban al’umma a fadin jihar.

An gudanar da bikin kaddamarwar a dakin taro na Hukumar Kananan Hukumomi, inda gwamnan ya bayyana cewa al’ummomi ne za su zabi ayyukan da suke bukata a yankunansu.

Kwamitocin za su kunshi wakilai daban-daban, ciki har da matasa, mata, kungiyoyin addinai (Darika da Izala), da kuma jami’an tsaro na gari tare da masu rike da mukamai a kananan hukumomi.

Gwamnan ya tabbatar da cewa kwamitocin za su tabbatar da gaskiya da adalci wajen zakulo mutanen da s**a cancanci amfana da tallafi kamar na kayan noma, irin shuka, da famfunan ruwa masu amfani da hasken rana.

Gwamna Radda ya jaddada cewa ba wani dan siyasa ko jami’in gwamnati da zai iya katsalandan ko yin tasiri kan ayyukan kwamitocin.

Kwamishinan Kudi, Malam Bashir Tanimu Gambo, wanda ke kula da Ma’aikatar Kananan Hukumomi da Harkokin Sarautar Gargajiya, ya yaba da wannan tsari mai cike da gaskiya da rikon amana. Haka zalika, Dr. Kamaludeen Kabir, Shugaban Shirin Cigaban Al’umma na Jiha, ya bayyana kwamitocin a matsayin babban tsari da ke bai wa al’umma damar shiga cikin tsarin tsara kasafin kudi da aiwatar da ayyuka.

Dr. Kamaludeen ya kara da cewa sama da ma’aikata 1,083 daga kananan hukumomi 27 a fadin jihar aka horar da su domin tallafa wa wannan tsari.

Wannan shirin yana cikin ayyukan Shirin Cigaban Al’umma na Jihar Katsina (KSCDP) da aka kaddamar ranar 21 ga Nuwamba, 2024, a karkashin gwamnatin Gwamna Radda.

Photos from Dikko Umar Radda Fans's post 25/12/2024

KATSINA GOVERNOR CREATED A COMMUNITY DEVELOPMENT COMMITTEE

The Governor of Katsina State, Malam Dikko Umaru Radda, has launched the Community Committees to oversee the planning and implementation of community development projects across the state.

The inauguration ceremony was held at the meeting room of the Local Government Commission, where the governor stated that the communities will choose the projects they need in their areas.

The committees will consist of various representatives, including youth, women, religious groups (Darika and Izala), and local security officers with local government officials.

The governor confirmed that the committees will ensure fairness and justice in identifying people who are eligible to benefit from subsidies such as agricultural products, seeds, and solar water pumps.

Governor Radda stressed that no politician or government official can interfere or influence the work of the committees.

The Commissioner for Finance, Malam Bashir Tanimu Gambo, who is in charge of the Ministry of Local Government and Traditional Monarchy Affairs, praised this process which is full of honesty and trustworthiness. So, Dr. Kamaludeen Kabir, Head of the State Community Development Program, described the committees as a major structure that gives the community the opportunity to participate in the budgeting and implementation process.

Dr. Kamaludeen added that more than 1,083 workers from 27 local governments across the state were trained to support this process.

This program is part of the Katsina State Community Development Program (KSCDP) which was launched on November 21, 2024, under the administration of Governor Radda.

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dikko Umar Radda Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Katsina.