Al-aseel Media

Al-aseel Media

Share

An official page of AL-ASEEL MEDIA

الإسلام المحمدي الأصيل: نهج محمد وآل محمد.

22/09/2026

Wasu kalmomi ’yan kaɗan masu taɓa zuciya, ma'anarsu na da faɗi da amfani.

Tare da Al-Sheikh Al-muballigh Abuzarr Khamis

Jim kaɗan bayan bizne Ɗan’uwa Sheikh Ammar Yaqoub da Allah ya yi wa rasuwa a ranar Lahadin da ta gabata, aka rufe shi jiya Litinin.

Al-aseel Media
22Sept2026

11/09/2026

— MI YA SA AKE KIRAN MAKARANTAR AHLUL BAITI (A.S) DA MAZHABAR JA’AFARIYYA?

— YAYA IMAM JA’AFAR AS-SADIQ (A.S) YA RAYU DA SARAKUNAN ZAMANINSA?

Amsar Tambayoyin nan na cikin Tattaunawarmu da Babban Baƙonmu: Sheikh Almustapha B. Mu'az.

Yayin da Malam Mai Nasiha ya jagoranci tattaunawar.

Ku biyo mu...

Kar ku manta da Share, Like... Domin amfanuwar al’uma.

Al-aseel Media

11 - Sept - 2026

08/09/2026

اللهُمَّ ارْزُقْني شَفاعَةَ الحُسَيْن عَلَيهِ السَّلأم يَوْمَ الوُرُودِ ، وَثَبِّتْ لي قَدَمَ صِدْق عِنْدَكَ مَعَ الحُسَيْنِ وَأصْحابِ الحُسَيْن الّذِينَ بَذَلُوا مُهَجَهُمْ دُونَ الْحُسَيْن عَلَيْهِ السَّلأم.

06/09/2026

DA WANE MALAMI ZA MU YI KOYI?

Allahumma Salli ala Muhammad wa Ali Muhammad.

Imam Khazeem (A.S) ya ce: “Kada ku zauna a wajen kowane malami face (sai) wanda zai kiraku zuwa abubuwa guda 5.

1— Malamin da zai jawo ku daga shakku zuwa yaƙini.

2— Malamin da zai jawo ku daga girman kai zuwa tawadhi'u.

3— Malamin da zai jawo ku daga riya zuwa ikhlasi (Yin aiki saboda Allah).

4— Malamin da zai jawo ku daga adawa zuwa nasiha.

5— Malamin da zai jawo ku daga Shagala zuwa zuhudu.

📖: Biharil Anwar.

Allah Ka gafartawa malamanmu Ka sa mu amfana da Samuwarsu.

Sidi Muhammad Jamilu Idris
Al-aseel Media
06Sept2026

04/09/2026

TATTAUNAWA DANGANE DA IMAM JA’AFAR AS-SADIQ (A.S).

Babban Baƙonmu: Sheikh Almustapha B. Mu'az

Yayin da Malam Mai Nasiha ya jagoranci tattaunawar.

Ku biyo mu...

Kar ku manta da Share, Like... Domin amfanuwar al’uma.

Al-aseel Media

04/09/2026

Sabon Shiri: TATTAUNAWA DANGANE DA IMAM JA’AFAR AS-SADIQ (A.S).

Zai zo ma ku Insha Allah a gobe Juma’a 04/09/2026 da misalin ƙarfe 8:00pm agogon Najeriya.

Babban Baƙonmu: Sheikh Almustapha B. Mu'az

Yayin da Malam Mai Nasiha zai jagoranci tattaunawar.

Ku biyo mu...

Kar ku manta da Share, Like... Domin amfanuwar al’uma.

Al-aseel Media

03/09/2026

KASHI NA (2): A cigaban shirin tattaunawa a kan:
MINENE MAULUDI?
WANENE AKE WA MAULUDI?
YAYA YA DACE A YI MAULUDI?...

Wanda Sheikh Abu Faɗima, Muhammad Sagir Dahiru ya bada amsar waɗannan tambayoyi a taƙaice.

Mai Gabatarwa: Ibrahim Musa Mai Nasiha

A yi kallo lafiya.

Al-aseel Media
03Sept2026

Photos from Al-aseel Media's post 02/09/2026

Hotuna:

Yayin ɗaukar shirin tattaunawa a kan Mauludin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S) tare da Malam Ibrahim Musa Mai Nasiha da Sheikh Muhammad Sagir Dahiru.

Al-aseel Media
02Sept2026

01/09/2026

MINENE MAULUDI?
WANENE AKE WA MAULUDI?
YAYA YA DACE A YI MAULUDI?...

Amsar waɗannan tambayoyi na cikin wannan Tattaunawa, tare da Sheikh Abu Faɗima, Muhammad Sagir Dahiru.

Mai Gabatarwa: Ibrahim Musa Mai Nasiha

A yi kallo lafiya.

Al-aseel Media
01Sept2026

01/09/2026

SANARWA!!!

Ku kasance tare da mu Insha Allah misalin ƙarfe 8:00pm (na dare) agogon Najeriya domin kallon wannan tattaunawa dangane da Mauludin ɗan gata Annabi Muhammad (S).

Ɗan’uwa Ibrahim Musa Hassan (Mai Nasiha) ne zai jagoranci Shirin.

Kar ku manta da share, Comment, Like domin wasu ma su amfana da saƙon gidan Annabta (S).

Al-aseel Media
01Sept2026

Want your business to be the top-listed Media Company in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Zaria
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-aseel Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Zaria.