BASH FIT

BASH FIT

Share

An Activist
Quality Analyst

A Musical Artists
A Lyrical Creator
Welcome to our new page!!

17/09/2026

Mu bamu da wata matsala da government saboda mu addini mukeyi ita government ɗince take da matsala damu saboda su kullum burin su shine ya za,ayi a duba aga bamu nan gaba ɗaya, to amma dai kuma wannan mafarki ne suke yi wanda ba randa zai zama gaskiya👌

_sayyid zakzaky H

17/09/2026

YAAAAA IMAMUL BARA'A

17/09/2026

Babbar Magana: Sauya Tsarin Mulki: “Matsalar Ba Ta Hukuma Ba Ce, Ta Al’umma Ce” — Sayyid Zakzaky

Dr. Shamsuddin Zuru ya nakalto cewa: Shugaban IMN a Nigeria Sayyid Al-zakzaky (H) ya ce:

" Matsalar ƙasar nan (wato wahalar kwacewar) ba na hukuma bane, na al'umma ne".

Dr. Shamsuddin ya kara da cewa a wajensa kwace mulki a wajen mahukunta a ƙasar nan bai wuce kamar kwace Goriba a hannun kuturu ba. To amma al'umma bata shirya ba.

Shin Menene Ra’ayinku? Kuma Menene Maganar Marji’an Shi’a Kan Wannan Qadiyya?

Ahlulbaiti.com

16/09/2026

JAGORA FARIN GANI
TAKAWAR KA LAFIA 🌹💯

16/09/2026

“The devout, the ascetic, and the Sufi,
Are all toddlers on the path;
If there is any mature man,
It is none other than the 'alim rabbani.”

–Shaykh Sa'adi Shirazi

16/09/2026

When you refuse to be warned...

Photos from BASH FIT 's post 13/09/2026

MAƘIYA KE AMFANA DA RIGINGIMU DA RASHIN HAƊIN KAN AL'UMMAR MUSULMI

Inji Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Mauludin Resource Forum

Daga Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)

Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky ya gabatar da jawabi a taron Mauludin Manzon Rahma (S) da Dandalin Resource Forum na Harkar Musulunci ta shirya a yau Lahadi, 1 ga Rabi'ul Thani, 1448 (13 ga Satumba 2026.

Jagoran ya tunatar da al’umma muhimmancin haɗin kai da komawa ga sahihin koyarwar addinin da Manzon Rahma (S) ya zo da shi. Ya ce: “Manzon nan ya zo da addini kammalalle, cikakke, kuma ya ɗora al’umma a kai. Abin da ya hau kanmu shi ne mu bi.”

Ya ƙara da cewa, maƙiya na ƙoƙarin aibata shaksiyar Manzon Rahma (S) saboda sun fahimci Musulmi sun riƙe sa a matsayin ramzi a raruwarsu.

Haka kuma, ya ja hankalin al’umma kan rigingimun da ake haddasawa tsakanin Musulmi, inda ya bayyana cewa irin waɗannan rigingimu, da sunan addini ne ko ƙabilanci, ba za su amfanar da al’ummar Musulmi ba, sai dai su maƙiyan da ke haddasa su domin amfanin ƙashin kansu.

Yace, maƙiyan ne ke haddasa rigingimu da matsalar tsaro domin ɗauke hankalin mutane, yayin da suke satar dukiyoyinmu tare da ƙara jefa mutane cikin talauci da rarrabuwa.

Jagora ya bayyana cewa, fahimtar wannan salon maƙiyan, haɗin kan al’umma da koma wa sahihin koyarwar Manzon Rahma (S) ne zai kawo mafitar matsalolin da ake fuskanta.

Taron wanda Dandalin Resource Forum s**a saba shiryawa a duk shekara, na yau, ya samu halartar mahalarta daga sassa daban-daban na al’ummar Musulmi, ciki har da limamai, malamai, ma’aikata da sauran al'umma. An fara shi ne da misalin karfe 10:00 na safe, zuwa karfe 2:00 na rana.







01/RabiuThani/1448
13/09/2026

11/09/2026

UMMAR MU CE!!!

💯🌹💯

10/09/2026

BAMUCE KOWA YAYI AURE DA TSADABA MUNA SON A DARAJTA AURE NE

“Muna son a darajta Auren ne, kuma ya zam mutane su san kimar aure, su san ana yine dan rayuwa da mutuwa, ba ana yi ne a rabu ba.

Yanda mutane s**a ɗauki aure kamar sayen Abu ne a kasuwa, rana ɗaya kawai kace a tafi, sai ka sawo wasu.”

—Wani daga cikin Ɓangaren jawabin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky(H), na bikin radin sunan jikarsa Fatimah Naseemah, wacce aka haifawa ɗansa na fari, Sayyed Mohammad Ibraheem. A ranar 09/07/2023.

09/09/2026

YANZU-YANZU: Iran Takai Hari Kan Jiragen Dakon Man Fetur Din Amurka Guda 8 Da Jiragen Ruwan Yaki Guda Biyu a Mashigar Hormus

Rahotanni sun ce dakarun juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun sanar da cewa sun kai hari kan jiragen ruwan Amurka guda biyu, tankokin dakon mai guda takwas, da wasu jiragen ruwa 10 da s**a yi yunkurin ratsa wani yanki da Iran ta ayyana a matsayin haramtacce kuma mai matukar hadari a mashigin ruwan Hormuz.

IRGC ta ce an kai hare-haren ne kan jiragen da s**a yi kokarin shiga yankin duk da gargadin da aka bayar.

Kuyi mana Follow Arewa Hausa

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Lafia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Lafia