Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter, Gwange 111 Ward Maiduguri, Maiduguri.
Welcome to the official page of Sabilar-Rashad Islamic Center, Borno State — a platform dedicated to spreading the authentic teachings and beautiful message of Islam through the Qur’an and Sunnah.
29/08/2026
*SEMINER:-*
Cibiyar Yada addinin musulunci na Sabilar-Rashad dake Jahar Borno Zatagudanar da Seminanta mai taken *RAYUWAR MATASHI MUSULMI.*
Zasu tattauna muhimman batutuwa biyu awajen.
*Rana:* Lahadi na *Date*: 30/8/2026 *Lokaci* Daga Karfe 9am Zuwa 10:30 in shaa Allah,
*Waje*: Makarantar Gwange 3 Primary School Maiduguri.
*Masu Gabatarwa:-*
1. Engr Ishaq Ibrahim - Darektan Da'awah na SRIC na Jahar Borno
2. Malam Muh'd Sani Akilu - Darekta Janar na SRIC na Jahar Borno.
*Ta'aliki*:
1. Malam Hamza Umar - Admin Sec. SRIC Borno State.
2. Malam Bulama Ali Kura - Deputy Chairman SRIC Borno State.
Allah Yabada ikon halarta, Allah Yabada nasara.
❗Please share and repost. 🙏🙏🙏❗
Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter Tana neman Tallafawar al'umma domin cigaban wannan littafi Mai taken HUKUNCE HUKUNCEN JINI GA MATA ta fannoni kamar haka
*Bada gudunmawar kudi wurin buga littafin dayawa don ya riski al'umma ta ko ina
*Yaɗa wannan video ta fannonin social media baki daya domin a samu tallafawa ta ko ina.
Domin ɗaukaka addinin Musulunci domin taimakawa yen uwa musamman mata
Allah ya bada ikon taimakawa. Ameeen ✅
Announcer : engr Ali Usman Ali
Sec.gen. SRIC
16/03/2025
*_ RAMADAN NIGHT TAFSEER NO 13*
_
*14/03/24*
*سورة يس\سورة صفات*
Tare da
*Ustadz Ahmad Saleh*
chairman sabillar rashad Islamic center Borno Maiduguri. Da Alaramma *Goni Isma'il Umar sanda* shugaban alarammomi na SRICM.
👆👆👆
SANARWA:-
Ayau da karfe 5:30 na yammannan,Malam ( ustadz Ahmad saleh) chairman SRIC zai halarci filin AREWA INA MAFITA aradiyun al-ansar , kamar yadda ya gabata a satin baya. Allah ya bada ikon sauraro. 🙏
Insha Allahu ❤️👋
Singed ✍️ by SRIC MANAGEMENT
SANARWA:-
Ayau da karfe 5:30 na yammannan,Malam ( ustadz Ahmad saleh) chairman SRIC zai halarci filin AREWA INA MAFITA aradiyun al-ansar.
Insha Allahu ❤️👋
WA'AZI:- ‼️‼️‼️‼️
Sabilar-Rashad Islamic Center na Jahar borno tana gaiyatar al-ummar Musulmai zuwa ga halartar Wa'azinta mai taken GYARA-KAYANKA. Wadda Za'agudanar dashi kamar haka:-
WAJEN TARO:- Masallacin YAN SININGAL dake dai-dai Makarantar Gwange 3 Primary School Maiduguri. RANA:- Ran Jumma'a 23/8/2024 in shaa Allahu.
LOKACI:-
Da Zarar anyi sallar magariba. MALAMAI MASU WA'AZI:-
(1)Sheikh Abubakar Muhammad (2)Ustaz Ahmad Saleh.
MALAMAI MASU TA'ALIKI:- (1)Sheikh Abubakar Zannah Jidda (2)Sheikh Ba'ana Abiya. Allah Yabada ikon halarta.
Proclaimed by SRIC management ✍️✍️
TA'AZIYA:-
Sabilar-Rashad Islamic Center na Jahar borno tanamika ta'aziya ga daya daga cikin yayanta DISCIPLINE na Santar ajahar borno HABIB MOHAMMED GUMSURI(Bako Imani) Kan rashin ƙan-warsa da mukayi ashekaran jiya anan Gwange sabon layi,layin lawan.
Mai Santar jahar borno USTAZ AHMAD SALEH tare da il-lahirin santar suna addu'ar Allah yajikanta da rahama.Kuma ahalin yanzo BAKO Yashigo MAIDUGURI daga garin LEGOS domin karbar ta'aziya. Ayau bayan sallar isha'i santar zataje domin isarmasa ta'aziya.Allah yajikanta da rahama,Allah yasa al-annar fir'dausice makomarta.
Signed by SRIC ✍️✍️
WA'AZI‼️‼️‼️:-
Amadadin D.G HAMZA UMAR Director General na Sabilar-Rashad Islamic Center na Jahar borno Nake gaiyatar al-ummar Musulmai zuwa ga halartar Wa'azinta mai taken GYARA-KAYANKA Wadda Za'agudanar dashi kamar haka:-
WAJEN TARO:-Masallacin Ba'ana Abiya dake Kusa da Gidan Lawan na anguwar Fori.
RANA:-Ran Jumma'a 19/7/2024 in shaa Allahu.
LOKACI:-Da Zarar anyi sallar magariba.
MALAMAI MASU WA'AZI:-
(1)Sheikh Abubakar Muh'd Ba'ana bulabulin
(2)Ustaz Ahmad Saleh.MALAMI MAI
TA'ALIKI:-Sheikh Abubakar Zannah Jidda.Allah Yabada ikon halarta.
Ameeeeen 🙏🙏
Sec gen SRIC Maiduguri engr Ra'es
12/06/2024
Social media tasami kyautar kamera:-
Ayau ne social media na SRIC na jahar borno tasami kyautar kamera domin cigaba da gudanar da aiyukanta,Mataimakin Chairman na social media ajahar borno ABUBAKAR UMAR Shine yayiwa santar wannan kyautar.Dayake jawabin kaddamarwa darektan da'awah na SRIC na jahar borno USTAZ BABA MUH'D AJI yayi addu'ar fatan al-khairi ga mataimakin shugaban na media kuma yakirayi sauran al-ummar musulmi da suyi koyi dashi.Daga karshe Chairman na SRIC na jahar borno yatabbatar da Abdus-samat Abdullahi Ali da Ibrahim Tijjani Bukar amatsayin wakilan na social media ajahar borno.
Announcer sec.gen SIRC
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Maiduguri
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.