Taskar Labaran Kwallon Kafa

Taskar Labaran Kwallon Kafa

Share

Zafaffan labarai da sakamako daga gasar Premier League, LaLiga, Serie A, Bundesliga da sauransu Cikin harshen hausa

14/08/2026

Filin Wasan Chelsea na Stamford Bridge zai iya karbar bakuncin gasar zakarun Turai a wannan kakar.

Rahotanni sun bayyana cewa Shakhtar Donetsk na tattaunawa don amfani da filin Wasa na Stamford Bridge na Chelsea a matsayin filin da za su buga wasannin gida na gasar cin kofin zakarun Turai a wannan kakar.

Saboda halin da ake ciki a Ukraine, Shakhtar ba zata iya buga wasannin gida a filin wasanta na Donbas, inda aka datakar da filin tun a shekarar 2014, kuma Stamford Bridge na iya zama gidansu na wucin gadi.

Har yanzu ba a kammala cimma komai ba, amma ana ci gaba da tattaunawa.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Arhan Kunu
Mubi
650101