Yobe Manuscript Digitization Project

Yobe Manuscript Digitization Project

Share

Our mission is to rescue, catalogue and digitalize the Islamic manuscripts and books across Yobe Sta

29/04/2025

Taya Murna:

A madadin Yobe Manuscript Digitization Project muna taya Daraktanmu Dr. Usman Al-amin murnar zama Shugaban Bincike a ɓangaren Manuscripts and Digital Documentation (MDD) wadda ke Cibiyar Bincike na Karatun Alkur'ani dake a Jami'ar jihar Yobe.

Telegram: Contact @notcoin_bot 03/03/2024

Notcoin:
Ana can ana ta ɗibar gara a Notcoin, idan kana da akawun a Telegram maza hanzarta ka danna link dake ƙasa domin kai ma ka samu rabonka.

Ana yi ana haɗawa da ambaton Allah.

Your link to share:

Telegram: Contact @notcoin_bot

19/01/2023

We're coming

09/07/2022

Taqabballah Minnah Wa Minkum

13/05/2022

Allahummah Swalliy 'Ala Muhammad Wa 'Ala Aaaliy Muhammad Kamaa Swallaita 'Ala Ibrahima Wa 'Ala Aaaliy Ibrahima InnaKa Hameedun Majeed
Wa Baarik 'Ala Muhammad Wa 'Ala Aaaliy Muhammad Kamaa Baarakta 'Ala Ibrahima Wa 'Ala Aaaliy Ibrahima InnaKa Hameedun Majeed.

Photos from Yobe Manuscript Digitization Project's post 02/03/2022

Our workshop on stabilisation and cataloguing at Shaykh Usman Fullatiyya library has been successfully concluded. The aim of the workshop is to review some important issues and possible ways to start cataloguing the collections.

Thank you to all project staff, resource persons and stakeholders for making it a great event. I look forward to securing, cataloguing, preserving and digitising Islamic manuscripts in Yobe State and other parts of northern Nigeria. May Allah continue to bless, guide and protect us.

Signed ✍️
Project Manager
Usman Al'amin PhD

18/02/2022

May Allah continue to manifest HIS glorious power in your situation and make u a point of reference, a channel of blessings, a symbol of success, a vessel of testimonies and a pillar of joy.

May His protection, guidance and every blessings of Allah continue to locate you on this blessed day and always.
Ameen
Good Morning.

Photos from Yobe Manuscript Digitization Project's post 13/02/2022

SHEIKH USMAN FULLATIYA LIBRARY NGURU:

Kamar yadda na yi alkawari a shekarun baya, cikin ikon Allah mun samu damar rushe da kammala gina sabon dakin karatu (library) na zamani mallakar Shaykh Usman Fullatiyya a cikin garin Nguru wanda babu irinsa a fadin Arewa maso gabas.

Bayan mallakar dukkan na'urorin zamani da muke bukata, yanzu haka muna shirye-shiryen fara digitisation na dukkan littattafan dake cikin dakin karatun yadda daga ko'ina a fadin duniya za ka iya karanta dukkan littattafan da suke cikin dakin karatun. Mun dauki mutane uku (3) aiki domin aiwatar da wannan aiki har ni mutum hudu (4) ke nan. Kamar haka Dr. Usman Al-amin, Project manager, Mal. Shehu Goni Aisami da Mal. Baffa Usman, cataloguers da Mal. Suleiman Shettima, Media and publicity officer.

Muna godiya sosai ga dukkan mutanen da s**a taimaka wajen nemo wannan aiki da kuma wadan da s**a taimaka wajen aiwatar da wannan aiki a cikin sati biyu musamman iyalan Shaykh Usman Fullatiyya da Engineer nan da yayi aikin.

Haka kuma, muna rokon Allah ya kara mana kwarin gwiwa wajen samu ire-iren wadan nan project domin ciyar da garinmu da Jiharmu gaba. Tabbas, muna kara neman addu'a wajen 'yan uwa da abokan arziki domin kammala wannan aiki lafiya kalau.

Signed ✍️
Project Manager
Usman Al'amin PhD

Photos from Yobe Manuscript Digitization Project's post 08/02/2022

Rescuing the Islamic manuscripts and books across Yobe State is our concern.

Want your school to be the top-listed School/college in Nguru?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Nguru