Kaboce

Kaboce

Share

This page is for business and social affairs

19/06/2026
Photos from Kaboce's post 19/06/2026

YARAN SHUGABANNUNMU NA SIYASAR KABO SUJI SU ISAR
Gaskiya tana shan wahala anan. Yanzu muma na gari anki a sauraremu ballantana na kauye. Ni Ina da copy na takarda ba a sauraremuba, ammana Romon baka, ba Wanda aka duba. A kwaryar Garin Kabo, ballantana na kauye.
Nayi mamakima da Wanda yai aiki a education sector zaice Wai mutanennan basu damu da ilimin ba. To inane s**a damu,? Kuma me akaimusu?
Zancen gyaran makaranta na kowane? Shi me maganar wacce makaranta ya gyara ko ya ba da gudummawa?
Maganganun sunamin nauyi, sabida wadanda nake rubutu a kasan nasu suna da kila a idona shiyasa. Amma yayi kokari tare da tarin kurakurai a milkinsa. Ya bude hanyar karbar korafi, tsokaci, shawara da nuna hanya daga al'umma ya gani.
A shawarce yasamu wasu amintattu masu amana ya basu damar su saurari al'uma akan matsalolinsu na bai daya, ba na daya-dayaba. Kamar inganta ginin makarantu cikinsu da wajen su, tallafawa malamai da dalibai masu shan wahalar zuwa wajen aiki, da karfafa guiwar ma'aikata.
Gyara hanyoyin big da na ruwa dake garuruwanmu, kara inganta kiwon lafiya. Haskaka islamiyyu tare da ingantasu da samar da wasu a kauyikan da babu. Da sauran irin wannan ayyuka. Kai harma DSP Barau da Wancan Ayuba Labaran din da Baban Gandun duk subi irin wannan matsalolin su magancemana. Inyaso a gefe guda dukma Wanda zasu Bawa jirgima su basu Bama hassada. Amma ake kwashe kudin jama a ana inganta wasu ana barin wasu a damuwa wannan da matsala.
Kaga komai dadewa za a tuna da Barau Sabi da ayyukansa, wanda ma ba a haifaba zaizo ya tarar ya amfana, amma Amma duk sauran Ina aikin su da zai kai shekara goma? Nasan rank din ba daya bane, amma abinda akaba daya-dayan mutane ya isa a fitar da wadancan makarantun da makamantansu daga damuwa. Ya isa a ginawa al'umma abubuwan da zasu mutu su barsu wasu su amfana.
Guraren da kukai daidai kuma Allah ya biya ku.
Sako ya je musu, kowa ya tura shi zuwa gaba yar yakai teburinsu.

18/06/2026

FEDERAL MINISTRY OF EDUCATION

PRESS RELEASE

17th June, 2026

FG DECLARES NATIONAL LEARNING ASSESSMENT WEEK, SET TO CONDUCT MAIDEN NATIONWIDE LEARNING ASSESSMENT

The Federal Government has declared Monday, 29th June to Friday, 3rd July, 2026 as National Learning Assessment (NLA) Week as Nigeria prepares to conduct its first-ever National Learning Assessment across the thirty-six States and the Federal Capital Territory (FCT).

The assessment is designed to generate reliable data on learners’ achievement levels and provide evidence to support educational planning, policy reforms, resource allocation, and improved learning outcomes nationwide. The exercise is strictly diagnostic and will not be used for promotion, placement, or certification purposes.

Preparations commenced in 2025 through collaboration between the Federal Ministry of Education and the Universal Basic Education Commission (UBEC), with support from UNICEF and the World Bank. Assessment instruments have been developed, pilot-tested, and personnel trained.

The exercise will be conducted in sampled schools nationwide and will cover learners in Primary 3, Primary 5, Junior Secondary School 2 (JS2), and Senior Secondary School 2 (SS2). Subjects include English Language, Mathematics, Basic Science and Technology, and Citizenship and Heritage Studies.

The Honourable Minister of Education, Dr. Maruf Tunji Alausa, described the assessment as a critical milestone for strengthening accountability and improving learning outcomes through evidence-based decision-making.

Boriowo Folasade

Director, Press and Public Relations

16/05/2026

Is success, not failure. We learnt many things. By try a small bird climb up to a higher dole. Next time is our turn. We will not give up. Leadership deserves people like him. Next election is the reflection of justice, truthful leaders and generous participation of Ulama and trustees pastors. The end of blind leadership is arriving soon insha Allah.

Ka zalunci Musulmi: Sheikh Yakubu Katsina ya caccaki shugaba Tinubu 25/02/2026

Ka zalunci Musulmi: Sheikh Yakubu Katsina ya caccaki shugaba Tinubu Daraktan kungiyar Izala, Sheikh Yakubu Musa Hassan, ya zargi Shugaba Tinubu da zaluntar Musulmai a Najeriya, yana kira da gaggawa wajen tabbatar da 'yancin su.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Kano