Habibu Shugaba
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Habibu Shugaba, Public Figure, .
SASHEN HADDAR QUR'ANI DA NA QIRA'AT (DAY & BOARDING) AGARIN SOKOTO
Iyaye masu neman makarantar Tahfiz (Day ko Boarding) domin su saka ƴaƴansu ga dama ta samu
ku tuntubemu a👇
https://wa.me/message/IA64ZDPCXX2UB1
https://wa.me/qr/2CTNNTOF5H3FA1
ALAM TARA (ألم تر) TA TAYAR DA ƘURA
Da yawa sun faɗa wannan tarko😀
A duk lokacin da ka ji wata magana daga masoyi ko makiyinka kar so ko ƙin wanda ya yi maganar ya rufe idonka ka yi magana ba ka yi cikakken bincike ba
Allah ya sa mu dace
24/09/2026
. 41ST NATIONAL MUSABAQAH 1448/2026
IN SHA ALLAH, MUSABAQAR NATIONAL TA WANNAN SHEKARA ZA TA KASANCE KAMAR HAKA
JIHAR DA ZA'A YI MUSABAQAH: Jigawa
RANAR ISOWAR BAƘI: Alhamis 03/12/2026
RANAR DA ZA'A buɗe MUSABAƘAH: Jum'ah 04/12/2026
RANAR DA ZA'A RUFE MUSABAƘAH: Asabar 12/12/2026
Sanarwar wuraren da za'a yi bukin budewa da rufewa da bayanin wuraren da za'a gudanar da musabaƙar maza da mata za ta zo daga baya In Sha Allah
⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️⬇️
In Sha Allah, the schedule and details for this year's National Musabaqah are as follows:
HOSTING STATE: Jigawa State
ARRIVAL DATE : Thursday, December 3, 2026
OPENING CEREMONY: Friday, December 4, 2026
CLOSING CEREMONY: Saturday, December 12, 2026
The venues for the opening and closing ceremonies, as well as the male and female recitation, will be announced in due course, In Sha Allah.
✍🏻 National Media
Contact the public figure
Telephone
Website
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Habibu Shugaba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.