Thabit Muhammad Ala
The mission of this channel is to convey the message of Islam to all the people around the globe.
Kai Jama'a......🤔
Wannan karatun fa sama da shekara goma kenan...🤔
Muhimmin Sako zuwa ga Manyan Arewa - Prof Salisu Shehu
Martanin Sheikh pantami zuwaga masu zaginsa.
02/07/2026
Ya allah kasa kar mushiga wannan gidan da hakkin wani akan mu🤲
23/04/2026
Wanann 1k Kuwaiti Dinar daidai take da naira miliyan 4 da dubu ɗari 3 😂😂
13/04/2026
Ma sha Allah. Muna taya Sheikh Bashir Aliyu Umar murna da samun promotion na matsayin Professor a Department na Islamic Studies, Bayero University, Kano (BUK).
Muna addu'a Allah ya sa albarka a wannan matsayi da ya samu. Allah ubangiji ya sa al'ummar Musulmai su ci gaba da amfana da ilimi da muqamin Sheikh Professor Bashir Aliyu Umar,. Ameen.
Duk wanda ya zagi manzon Allah tsakaninmu dashi kisa ne kawai....
Wannan itace aƙidarmu harmu koma ga Allah.
Idan Allah ya yika a Najeriya so yake ya jarrabeka..
03/04/2026
•'Yan uwa don Allah ku ƙara saka malamin Sunnah Sheikh Abdulrazak Yahya Haifan a Addu'a har yanzu yana jin jiki.
Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ne Ameen.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Thabit Muhammad Ala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.