Zango Media Post
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zango Media Post, Media/News Company, NO 003 Daura Road Zango, Zango.
Daya daga cikin jiga-jigan jam'iyyar adawa ta ADC a jihar Katsina kuma Sakataren kwamitin masu ruwa da tsaki da kwamitin koli na jam'iyyar a jihar, Hon. Babangida Ibrahim Talau ya ce da amincewar duka 'yan takarar su na Gwamna aka tsaida Sanata Babba Kaita
Cikakkiyyar firar na nan tafe.. 🤝
Shuwagabanin jam'iyar ADC sun dunkule waje daya domin tabbatar da nasarar jam'iyar.
05/06/2026
Katsinawa wanene zabin ku
02/06/2026
Who do you recognise in this picture?
Ya Allah ka sakamu Aljannah
26/05/2026
Wadan nan sune mutanan da s**a mutu (Shahada) yau a filin arfaa. Allah kaji kansu ka gafarta masu.
24/05/2026
Hon. Sani Lawal, Member representing Zango/Baure Federal Constituency, who had earlier announced his exit from the APC to a yet-to-be-disclosed political party, has now officially declared his membership of the ADC.
As the Caucus Leader of Katsina State House of Representatives members, he called me this morning to inform me of his decision to join forces with the opposition ADC.
Lately, I have received several similar calls from honourable members expressing their intentions to decamp. I have always tried to persuade them to remain and continue supporting our great party, the APC, but no one can change what Allah has destined.
However, I wish him all the very best in his new political home.
Kun taɓa jin irin wannan Lissafin?
A.P.C na neman lalata demokaradiyya
Yadda aka lissafa ƙuri'un zaɓen fidda gwani na Shugaban ƙasa a Jam'iyyar APC Mazabar Kudu 3 a ƙaramar hukumar Katsina.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zango
8080