Matazu Collection
Dealer on all kind of Jallabiya, Shoes, Hand Bags,Children's wears, jewelleries,Hijab &gowns Materia
20/08/2026
MURIC na neman ziyartar El-Rufai don ganin halin da yake ciki a hannun ICPC
Ƙungiyar kare haƙƙin musulmi ta Nijeriya MURIC ta gabatar da buƙatar neman izini a hukumance ga hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC, domin ziyartar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, wanda a halin yanzu yake hannun hukumar.
Ƙungiyar ta ce manufar ziyarar ita ce bai wa wakilanta damar ganawa da tsohon gwamnan tare da duba halin da yake ciki yayin da yake tsare a hannun hukumar.
وكفى الله المومنين القتال
21/10/2022
👍
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
No 18 Muhammad Khalil Ziyada Street Ain Shams El-garbiyya
Cairo