Shadow
Allah kasamu A Aljanna Dan Rahamarka kaimana gafara ka yafemana zunuban mu
28/06/2026
16/06/2026
Happy New Year of Islamic calendar đď¸ Allah kasa munshiga a sa'a Allah kahaÉamu da dukkan alkhairan dake cikinta saÉanin haka Allah ka karemu dan alfarma ANNABI Sallallahu alaihi Wasallam ameen đ¤˛đ¤˛đ¤˛
đ DAN ALLAH 'YAN UWA MUSULMI, KU DAURE KU KOYA WA YARANKU HALAYE UKU:
1. Yawan gaishe da na gaba dasu.
2. Nutsuwa da barin wasa ahanya.
3. Futa cikin kyakykyawar shiga.
KU HANA YARANKU HALAYEN NAN:
1. Yawan yawace-yawace.
2. Yawan Abokai/Ćawaye barkatai.
3. Rashin kunya da faÉace-faÉace.
KU RIĆA GWABE BAKIN YARANKU:
1. Idan suna sa baki a maganar manya
2. Idan suna kawo tsegumi da gulma.
3. Idan suna zagi ko Ćaryata manya.
KUYI MUSU HORO ME TSANANI:
1. Idan suna wasa da Sallah.
2. Idan s**a fara kwaÉayi da roĆo
3. Idan s**a fara Ćarya da lalaci.
KU ĆARA JAWO YARANKU JIKI:
1. Idan s**a balaga.
2. Idan basu da lafiya.
3. Idan kuna gida a zaune.
KU KWAĆAITAR DA YARANKU:
1. Nacin karatu da rubutu.
2. Dagewa wajen cimma buri.
3. Lada da nasara in anbi hanyar Allah.
KU NUNAWA YARA MUHIMMANCIN:
1. RiĆo da Addinin musulunchi.
2. Zumunchi da ziyarar dangi.
3. Lafiya, Lokachi da kuruciya.
KU DAINA WAĆANNAN A GABANSU:
1. Bayyana tsiraici/mu'amalar aure
2. Wasan banza na Ćuruciya, kallo.
3. Bayyana rashin jituwa a tsakaninku.
KU YAWAITA A GABAN YARANKU:
1. Karatun Alqur'ani da salloli.
2. Aikata gaskiya da RuĆon Amana.
3. Wadatar zuci da godiyar Allah.
SUKE JIN TSORON KU TA HANYAR:
1. Tsawatar musu in sunzo da wargi.
2. Rashin barinsu babu abinyi.
3. Taqaita nuna musu so Ćuru-Ćuru.
KU DAGE KU CIREWA YARANKU:
1. Tsoron mutuwa.
2. Tsoron talauchi.
3. Tsoron wanda baya tsoron Allah.
KU GOYI BAYAN YARANKU IN HAR:
1. sune ke da gaskiya.
2. Ba sa6o s**a aikata ba.
3. sunyi abu domin kare mutuncinku.
KUKE TSORATAR DA YARANKU:
1. Illar HaÉama.
2. Futinar rigima.
3. HaÉarin taqama da girman kai.
KU RIĆA SANARDA YARANKU:
1. Asali da Tarihi.
2. Mutuwa da kabari.
3. DaÉi da rashin sa.
KU BAWA YARANKU HORO NA:
1. Taqaita cin abinchi.
2. Ćarancin Barchi da zaman hira.
3. Watsar da dogon buri da sharholiya.
Allah ya taimakemu, ya taimakemu wajen sauqe nauyi 'ya'yanmu day rataya Akan mu.
25/04/2026
Allah karawa Annabin mu daraja
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Hdj
Abuja
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Shadow posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.