MR KHAN RADIO

MR KHAN RADIO

Share

To our country liberty

28/07/2026
26/07/2026

kasa ga 2000 koda wani yafada maka cewa akwai jarumar da tafi karishma kapoor dagewa da kwarewar aiki kace masa yayi karya

22/07/2026

amfara siyarda ticket dinfa ATIF ASLAM zai gigita wani yanki da baitoci masu ratsa zuciya

naji haushinda mawakin yadaina wakoki a masana antar shirya finafinai ta bollywood dama india baki daya

Photos from MR KHAN RADIO's post 22/07/2026

kwarewa a bayyane take a yanayin gudanar da lauya Arjun mehra acikin film din IKKA

wato agskiya anuna kwarewa da awanan kafcen kaje kakali IKKA domun tabatar da abunda nake fada maka

21/07/2026

wadanan yaran sune s**a taka rawarda yanzu das**a girma ba lalle ne su iya takata ba

tarre zamaen par ko bajrangi bhaijaan

Photos from MR KHAN RADIO's post 18/07/2026

idan wanan film din yafadi to atarihin babu wani film davaka tafka asara irinsa

wanan film din sunansa RAMAYANA tarihi yanuna cewa shine mafi tsada da aka tabayi afadin india

wanan film din ankashe masa kudi da s**a kai crore 1400 wanda anyi kiyasi wadanan kudin sunkai kimanin naira billiyan 700 da wani abu ance darajar sa takai budjet din da akayiwa jahar kano ashekarar data gabata 2025

18/07/2026

menene rayuwa

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Garki One
Abuja