Arewa Reporters

Arewa Reporters

Share

Yada Labarai Na Gaskiya ! Labarai

Photos from Arewa Reporters's post 11/09/2026

Alhamdulillahi, Jama'a Ga Fa Irin Tsi*nannun Da Suke Cutar Da Jama'ar Najeriya Musamman Arewa.

Ya Allah kai mana tsari da duk wani mai nufin sa mu a bala'i.

fans

Arewa Reporters

10/09/2026

Kano Muna Hannun Lusari Ba Dole A Dinga Ka-she Mutane Ba , Dr Bashir Dorayi.

An kashe mutane wadanda ba zamu iya kirgawa ba amma ba a dauki wani kwakkwarar mataki ba domin hana cigaba da hakan saboda lusari ne ke mulki.

Shi yafi damuwa da Komawarsa ba rayuwar jama'ar Kano ba.

Ya Allah ka kawo mana karshen wannan gwamnatin zaluncin.

fans

Arewa Reporters

09/09/2026

Ban Ga Uban - ka Ba A Nan Sunusi Bature D-Tofa.

Kwankwaso ya gama sama muku abin yi, kun koma zaginsa.

fans

Arewa Reporters

Photos from Arewa Reporters's post 09/09/2026

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un

An kashe masoyin Annabi Muhammadu SAW kuma Dodon azzalaman masu mulki.

Rahotanni Sun Bayyana Cewa An Shigo Har Gida Àn̈ Ķashè Mai Shaŕhi Kan Al'amuran Siyasa, Ibrahim Khalil Ɗan Shagamu A Kano

Tsakaninmu da duk masu hannu, Allah ya isa.

Ya Allah ka jikan Alhaji Ibrahim, ka sada shi da Annabi Muhammadu SAW.

fans

Arewa Reporters

Photos from Arewa Reporters's post 08/09/2026

KAI DAN KAWU A KUMBOTSO, AI JAK**UNA ZAKA BIRGE

Babu mai kallan wannan aikin nanka a matsayin aikin da aka yi domin cigaban talakawa.

In banda rainawa mutane han*kali, me yasa baka yi aikin ba, sai da zabe ya matso?

Babu mai zabar ka saboda wannan yaudarar taka sai JA**Ki.

Ya Allah ka karya duk wani mutum da ake hada kai da domin sa mutane a wahala.

fans

Arewa Reporters

08/09/2026

Fatan Alheri Ne Namu Ga Kowa Mutukar Baka Jefa Bayin Allah Cikin Bala'i Ba.

Muna yiwa Ado Gwanja fatan gama da duniya lafiya.

fans

Arewa Reporters

07/09/2026

KANO SAI NAMIJI 👌

fans

Arewa Reporters

05/09/2026

Dillalan Azzalamai: Wata wata matsala a Najeriya yau kamar APC da dillalanta, Fa'iz Fagge

Ya Allah duk wanda ya taimaki azzalamin mai mulki domin ya cigaba, ka rusa shi da shi da mai mulki da duk mai niyyar sa mutane a musifa.

fans

Arewa Reporters

05/09/2026

Maci*ya Ama**na : Ba Zaka Iya Nuna Wani Cigaba Da Ya Kawo Kumbotso Guda 10 Ba A Shekara Hudun Da Yai Sai Aikin Titin Yaudara Da Yake Yi Yanzu A Titin Hamdala Da Sheka Babban Layi.

Bayan nan, ku sani babura da motocin da ya raba a satin nan, kadan ne daga dukiyar al'ummar Kumbotso domin a gonar tsoho aka girbo ba

Saboda haka, ina taya wadanda Allah ya kwatowa hakkinsu murna.

Shi kuma wannan Sagirin wato Sagir Audu Waziri shi ma ma*ciyin amana ne.

Wallahi ba zai iya kawo akwatinsa ba wato a Gidan Kaji bayan da ya ci ama*nar Yan Kwankwasiyyan Gidan Kaji.

Da Izinin Allah, Dan Kawu (No motion and contribution) ba zaka kara wakiltar jama'ar Kumbotso ba da duk wani muna**fiki dake kare ka.

Daga Fa'iz Fagge

fans
Arewa Reporters

03/09/2026

Wallahi Babu Talaka Mai Hankali Da Zai Zabi Tinubu Da Yaransa Sai Maha**ukaci, Dr Bashir Dorayi.

Yanzu ina gida na kasa bacci saboda zafi babu wutar NEPA alhalin sai da Tinubu ya ce

IN NA KASA GYARA WUTAR NEPA BAYAN KUN ZABE NI, KADA KU KARA ZABA TA.

YANZU WANNE TALAKAN NE ZAI ZABI WANNAN IN BA MAHAUKACI BA ?

fans

Arewa Reporters

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Mai Tama By Model Primary School
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Abuja.