Uncle Comrade

Uncle Comrade

Share

News Reporter at LabaranYau.ng

27/07/2026

TURMI NA 4: Daga cikin aikin Alkhairin da kungiyar YAKUBUN BAUCHI WOMEN PROGRESSIVES FORUM takeyi.

Karkashin jagorancin Hajiya Farida Garba Hassan

27/07/2026

Ana son Dr. Yakubu Adamu ne a jihar Bauchi saboda irin tasirin da ya bari a zukatan jama'a.

Allah Ya ƙara wa Hon. Yakubu Adamu, PhD hikima da ɗaukaka. 🤲

26/07/2026

Nasarar shugaba ita ce ganin al'ummarsa na samun ci gaba.

Allah Ya ba Hon. Yakubu Adamu, PhD hikima da ƙarfin guiwa.

26/07/2026

Duk inda aka haɗa ilimi da riƙon amana, ana samun kyakkyawan shugabanci.

Allah Ya albarkaci Hon. Yakubu Adamu, PhD.

24/07/2026

Kalma Daya ne Kawai Yake Yawo a Bakin Yen Jihar Bauchi shine Daga Kaura Sai Yakubu

22/07/2026

A Jahar Bauchi Daga Kaura Sai Abunda Kaura Ya Fada Mana

20/07/2026

Shugaba na gari ba ya gajiya da hidimar jama'a.

Allah Ya albarkaci Hon. Yakubu Adamu, PhD.

16/07/2026

Nagarta ba ta neman yabo, amma ayyukanta su ne ke jawo girmamawa.

Allah Ya albarkaci Hon. Yakubu Adamu, PhD.

15/07/2026

Nagarta tana jan mutane, gaskiya kuma tana gina amana.

Allah Ya ƙara wa Hon. Yakubu Adamu, PhD hikima da nasara.

14/07/2026

Chi gaban al'umma, haɗin kai, aiki tukuru da nagartaccen shugabanci suna da muhimmanci a Jihar Bauchi.

Allah Ya taimaki Hon. Yakubu Adamu, PhD.

Want your establishment to be the top-listed Arts & Entertainment in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uncle Comrade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Bauchi.