Taskar wasanni tv

Taskar  wasanni tv

Share

Labarin wasanni

13/09/2026

๐Ÿšจ ๐๐€๐ ๐ƒ๐€ ๐๐€๐: ๐๐‘๐Ž ๐‘๐„๐… ๐˜๐€ ๐“๐€๐๐๐€๐“๐€๐‘ ๐€ ๐‡๐”๐Š๐”๐Œ๐€๐๐‚๐„ ๐‚๐„๐–๐€ ๐ƒ๐Ž๐‹๐„ ๐€ ๐’๐Ž๐Š๐„ ๐Š๐–๐€๐‹๐‹๐Ž๐ ๐ƒ๐€ ๐‡๐€๐€๐‹๐€๐๐ƒ ๐˜๐€ ๐‚๐ˆ ๐€ ๐–๐€๐’๐€๐ ๐ƒ๐„๐‘๐๐˜ โš ๏ธ

Pro Ref ya sanar da Manchester United. ๐Ÿ‘จ๐Ÿผโ€โš–๏ธ

โ€œBayan abin da ya faru a minti na 60 na wasan Premier League na ranar Lahadi tsakanin Manchester United da Manchester City a Old Trafford, muna iya bayar da ฦ™arin haske game da ฦ™wallon da aka ba Erling Haaland.

โ€œHukuncin da aka yanke a filin wasa shi ne offside a kan Erling Haaland โ€“ VAR ya duba shi kuma aka gano cewa yana cikin layi.

โ€œA cikin wannan harin, an tabbatar cewa Enzo Fernandez bai buga ฦ™wallon ba, saboda haka hakan ya sa duk wani laifin offside ya zama na raโ€™ayi, amma a wannan lokacin, VAR bai gane yiwuwar tasirin matsayinsa ba kuma ya kamata ya ba da shawarar a sake duba filin wasa.

โ€œAn tuntuษ“i Manchester United da yammacin yau don amincewa da abin da muke ganin kuskure ne na yanke hukunci. Za a sake duba abin da ya faru.โ€

11/09/2026

๐“๐„๐๐”๐‘๐ˆ๐ ๐†๐€๐’๐€๐‘ ๐™๐€๐Š๐€๐‘๐”๐ ๐“๐”๐‘๐€๐ˆ: ๐˜๐€ ๐ƒ๐€๐–๐Ž! ๐Ÿ†โœจ

โ€ฆsannan kuma, ๐ค๐š ๐ฒ๐ข ๐ญ๐ฌ๐š๐ฆ๐ฆ๐š๐ง๐ข ๐ฐ๐š๐ง๐ž๐ง๐ž ๐ค๐ž ๐ค๐š๐ง ๐ ๐š๐›๐š ๐š ๐‘๐š๐ง๐š๐ซ ๐–๐š๐ฌ๐š ๐ญ๐š ๐…๐š๐ซ๐ค๐จ ๐ญ๐š UCL ๐Ÿ˜๐Ÿ‘‹๐Ÿผ

๐™๐š๐›๐ข๐ง ๐ง๐š๐ค๐š: ๐ฐ๐š๐ง๐ž๐ง๐ž ๐ณ๐š๐ข ๐ฅ๐š๐ฌ๐ก๐ž ๐†๐š๐ฌ๐š๐ซ ๐™๐š๐ค๐š๐ซ๐ฎ๐ง ๐“๐ฎ๐ซ๐š๐ข ๐ญ๐š UEFA 2026/27?

11/09/2026

๐Ÿšจ๐Ÿšจ FIFA NA SHIRIN SAUYA DOKAR KWANGILOLIN โ€™YAN WASA BAYAN SHARIโ€™AR JULIรN รLVAREZ! ๐Ÿ˜ฑโšฝ

FIFA na shirin yin sauyi mai girma a dokar kwangilar โ€™yan wasa, musamman Mataki na 17, wanda ake sa ran zai fara aiki daga 1 ga Janairu, 2027. โณ

Sabuwar dokar za ta rage yiwuwar amfani da makudan kudaden diyya wajen hana ษ—an wasa barin ฦ™ungiyarsa idan yana son tafiya.

A maimakon haka, za a duba wasu muhimman abubuwa kamar:

๐Ÿ’ฐ Ragowar darajar kwangilar ษ—an wasan
๐Ÿ’ต Albashinsa
โญ Darajarsa a kasuwa
๐Ÿ”„ Kuษ—in da ฦ™ungiyar za ta kashe wajen neman wanda zai maye gurbinsa.

Wannan sauyin ya zo ne bayan wasu rikice-rikicen kasuwannin โ€™yan wasa, ciki har da batun Juliรกn รlvarez da Atlรฉtico Madrid, wanda ya sake jawo muhawara kan yadda dokokin FIFA ke tafiyar da batun karya kwangila.

๐ŸŽฏ Manufar FIFA ita ce: a samar da tsarin da zai fi zama adalci, bayyananne kuma ya rage rikici tsakanin โ€™yan wasa da ฦ™ungiyoyi.

๐Ÿ‘€ Shin kuna ganin wannan sabon tsarin zai taimaka wa โ€™yan wasa samun โ€™yanci wajen canza ฦ™ungiya, ko kuma zai iya jefa ฦ™ungiyoyi cikin matsala?

10/09/2026

๐Ÿ“ž ๐“๐€ฦ๐€๐–๐€ ๐“๐€ ๐…๐€๐‘๐Š๐Ž โžก๏ธ ๐Š๐–๐€๐‹๐‹๐Ž ๐“๐€ ๐…๐€๐‘๐Š๐Ž ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ด๐Ÿ˜

โ€œNa riga na kamu da son ๐๐€๐‘๐‚๐„๐‹๐Ž๐๐€,โ€ in ji Gabriel Jesus bayan ya ci kwallonsa ta farko a UCL da Barรงaโ€ฆ da taษ“awarsa ta farko ๐Ÿคท๐Ÿฝโ€โ™‚๏ธ

โ€œGaskiyar magana ita ce, ina atisaye a Arsenal, ina yin duk shirye-shiryen kafin kakar wasa kamar yadda aka saba, kuma ko da na san wataฦ™ila ba zan sami wasu damammaki a can ba, babu wanda ya gaya mini komai,โ€ in ji shi ga Sporty TV.

โ€œIna atisaye tare da ฦ™ungiyarโ€ฆ sannan s**a sa ni in yi atisaye dabam da ฦ™ungiyar, ba tare da sun gaya mini komai baโ€ ๐Ÿ’”๐Ÿค

โ€œLokacin da Barรงa ya zo, na ce: ๐„, ๐Š๐Ž ๐ƒ๐€ ๐Œ๐„๐๐„๐๐„โ€œ โœˆ๏ธ

Sabon ษ—an wasan Blaugrana mai lamba 9๏ธโƒฃ ya iso. ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท

09/09/2026

๐Ÿšจ๐Ÿ—ฃ๏ธ Zinedine Zidane kan zaben Messi a gasar Ballon dโ€™Or: โ€œZan zaษ“e shi sau 100.โ€

๐Ÿ—ฃ๏ธ โ€œBa zan yi mamaki ba idan Messi ya lashe kyautar. Idan har yanzu akwai wanda yake shakku kan batun wanene GOAT, gaskiya wannan mutumin bai kamata ya kasance cikin ma'abota ฦ™wallon ฦ™afa ba.โ€ ๐Ÿ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท

09/09/2026

๐Ÿšจ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Fernando Torres:

๐Ÿ—ฃ๏ธ โ€œBana tunanin Juliรกn รlvarez zai buga Wasa da cikakkiyar zuciyarsa a Atlรฉtico, koda kuwa Diego Simeone ya saka shi cikin fili. Zuciyarsa tuni tana Barcelona. ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ด

๐Ÿ—ฃ๏ธ โ€œZai zama abin da zai cutar da Atlรฉtico idan s**a saka Juliรกn, domin a zahiri zasu kasance suna buga wasa da โ€™yan wasa 10. Juliรกn ba zai matsawa abokan hamayya lamba ba, zai tsaya ne kawai a cikin akwatin fenariti, kamar yadda ya yi a wasan da s**a buga da Villarreal. ๐Ÿ‘€

๐Ÿ—ฃ๏ธ โ€œKomawa Barcelona ita ce cikakkiyar mafita ga halin da Juliรกn yake ciki.โ€ ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ด

09/09/2026

AHUKUMANCE: Thibaut Courtois ya cika fitowa sau ษ—ari (๐Ÿ’ฏ) a gasar Zakarun Turai. โœจ๐Ÿค

09/09/2026

"Bayan na ci Kofin Duniya, Hansi Flick ya ce mini, 'Kai gwarzon duniya ne, Dani, kuma yanzu MU CI SHI tare da Barcelona.'"

08/09/2026

๐Ÿšจ Sanarwa: An zabi Rodri a matsayin dan takarar kyautar Ballon d'Or ๐ŸŒ•๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Jama'are
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taskar wasanni tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Bauchi.