Bitkova Digital Hub
Waye Mu?
Bitkova dandamali ne na ilimiwanda aka kirkira don taimakawa daidaikun mutane wajen koyan ilimin fasahar zamani kamar daura talla akan kafafen sada zumunta, kasuwancin Crypto currency ko forex, gina manhajoji akan kafar Blockchain Bitkova dandamali ne na ilimi wanda aka kirkira don taimakawa daidaikun mutane wajen koyan ilimin fasahar zamani kamar daura talla akan kafafen sada zumunta, kasuwancin Crypto currency ko forex, gina manhajoji akan kafar Blockchain, hoto mai zane, programming na kwamfuta, bada tsaro na yanar gizo, data visualization da sauran fasa hohi na zamani.
04/10/2026
๐ฌ๐ผ๐๐ฟ ๐ฝ๐ฎ๐๐ฐ๐ต๐ฒ๐ฐ๐ธ ๐ฝ๐ฎ๐๐ ๐๐ผ๐ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐๐ต๐ฒ ๐๐ถ๐บ๐ฒ ๐๐ผ๐ ๐ด๐ถ๐๐ฒ.
But what happens when you stop giving your time?
For many people, the income stops too.
๐ง๐ต๐ฎ๐โ๐ ๐๐ต๐ฒ ๐ฝ๐ฟ๐ผ๐ฏ๐น๐ฒ๐บ ๐๐ถ๐๐ต ๐ฑ๐ฒ๐ฝ๐ฒ๐ป๐ฑ๐ถ๐ป๐ด ๐ผ๐ป ๐ผ๐ป๐ฒ ๐ถ๐ป๐ฐ๐ผ๐บ๐ฒ ๐๐ผ๐๐ฟ๐ฐ๐ฒ.
The goal isnโt to stop working.
The goal is to use your work to build something beyond your work.
Hereโs the framework:
๐๐ฎ๐ฟ๐ป: Build a valuable skill and increase your active income.
๐ฆ๐ฎ๐๐ฒ: Keep part of what you earn instead of spending everything.
๐๐ฒ๐ฎ๐ฟ๐ป: Understand businesses, assets, markets and how money creates value.
๐๐๐ถ๐น๐ฑ: Create a business, product, service, intellectual property or other income-producing asset.
๐ข๐๐ป: Gradually acquire productive assets that fit your goals, knowledge and risk tolerance.
๐ฅ๐ฒ๐ถ๐ป๐๐ฒ๐๐: Instead of consuming every gain, consider putting some of it back into assets and opportunities you understand.
๐๐ถ๐๐ฒ๐ฟ๐๐ถ๐ณ๐: Donโt allow your entire financial future to depend on one employer, one client, one business or one asset.
This is how you start moving from:
๐ง๐ถ๐บ๐ฒ โ ๐๐ป๐ฐ๐ผ๐บ๐ฒ โ ๐ฆ๐ฎ๐๐ถ๐ป๐ด๐ โ ๐๐๐๐ฒ๐๐ โ ๐ ๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐ข๐ฝ๐๐ถ๐ผ๐ป๐.
You donโt need to become rich tomorrow.
You need to become financially stronger than you were yesterday.
๐๐๐ฒ๐ฟ๐ ๐ฑ๐ฎ๐, ๐น๐ฒ๐ฎ๐ฟ๐ป ๐๐ผ๐บ๐ฒ๐๐ต๐ถ๐ป๐ด.
๐๐๐ฒ๐ฟ๐ ๐บ๐ผ๐ป๐๐ต, ๐ธ๐ฒ๐ฒ๐ฝ ๐บ๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐ผ๐ณ ๐๐ต๐ฎ๐ ๐๐ผ๐ ๐ฒ๐ฎ๐ฟ๐ป.
๐๐๐ฒ๐ฟ๐ ๐๐ฒ๐ฎ๐ฟ, ๐ฏ๐๐ถ๐น๐ฑ ๐บ๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐ฎ๐๐๐ฒ๐๐.
Because the real question isnโt:
โ๐๐ผ๐ ๐บ๐๐ฐ๐ต ๐ฐ๐ฎ๐ป ๐ ๐ฒ๐ฎ๐ฟ๐ป ๐๐ผ๐ฑ๐ฎ๐?โ
It is:
โ๐ช๐ต๐ฎ๐ ๐ฎ๐บ ๐ ๐ฏ๐๐ถ๐น๐ฑ๐ถ๐ป๐ด ๐๐ต๐ฎ๐ ๐ฐ๐ฎ๐ป ๐ฐ๐ฟ๐ฒ๐ฎ๐๐ฒ ๐๐ฎ๐น๐๐ฒ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐บ๐ฒ ๐๐ผ๐บ๐ผ๐ฟ๐ฟ๐ผ๐?โ
01/10/2026
๐ ๐ต๐ฎ๐๐ฒ ๐ฏ๐ฒ๐ฒ๐ป ๐๐ต๐ถ๐ป๐ธ๐ถ๐ป๐ด ๐ฎ ๐น๐ผ๐ ๐ฎ๐ฏ๐ผ๐๐ ๐๐ต๐ฒ ๐ณ๐๐๐๐ฟ๐ฒ.
And honestly, I think we are asking the wrong question.
We keep asking:
โ๐ช๐ถ๐น๐น ๐๐ ๐ฟ๐ฒ๐ฝ๐น๐ฎ๐ฐ๐ฒ ๐ต๐๐บ๐ฎ๐ป๐?โ
I think the better question is:
โ๐ช๐ต๐ฎ๐ ๐ธ๐ถ๐ป๐ฑ ๐ผ๐ณ ๐ต๐๐บ๐ฎ๐ป ๐๐ถ๐น๐น ๐๐๐ถ๐น๐น ๐ฏ๐ฒ ๐ต๐ถ๐ด๐ต๐น๐ ๐๐ฎ๐น๐๐ฎ๐ฏ๐น๐ฒ?โ
Because something has changed.
The internet gave us information.
AI is giving us ๐ถ๐ป๐๐ฒ๐น๐น๐ถ๐ด๐ฒ๐ป๐ฐ๐ฒ ๐ผ๐ป ๐ฑ๐ฒ๐บ๐ฎ๐ป๐ฑ.
Agents are beginning to give us ๐ฒ๐
๐ฒ๐ฐ๐๐๐ถ๐ผ๐ป ๐ผ๐ป ๐ฑ๐ฒ๐บ๐ฎ๐ป๐ฑ.
And that changes the game.
I can already see the difference.
One person uses AI to finish a task.
Another uses AI to redesign the entire workflow.
One person asks AI for an answer.
Another uses AI to investigate the problem, challenge the answer, test the assumptions and make the final decision.
One person sees AI as a threat.
Another sees it as a ๐น๐ฒ๐๐ฒ๐ฟ.
That is the direction I believe we should be moving toward.
Not becoming more dependent on machines.
Becoming ๐บ๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐ฐ๐ฎ๐ฝ๐ฎ๐ฏ๐น๐ฒ ๐๐ถ๐๐ต ๐๐ต๐ฒ๐บ.
And that starts with skills.
๐๐ฟ๐ถ๐๐ถ๐ฐ๐ฎ๐น ๐ง๐ต๐ถ๐ป๐ธ๐ถ๐ป๐ด.
Because a machine can give you an answer in three seconds.
It cannot decide whether you should trust the answer.
A faster answer is not automatically a better decision.
๐ฆ๐๐ฟ๐ฎ๐๐ฒ๐ด๐ถ๐ฐ ๐ง๐ต๐ถ๐ป๐ธ๐ถ๐ป๐ด.
I want to become the kind of person who can look at today's move and understand tomorrow's consequences.
Anyone can play chess when they only see one square.
Strategic thinkers see the board.
๐ง๐ฎ๐ฐ๐๐ถ๐ฐ๐ฎ๐น ๐ง๐ต๐ถ๐ป๐ธ๐ถ๐ป๐ด.
Because beautiful strategies die without ex*****on.
I don't just want to know what should happen.
I want to know what needs to happen next.
๐ฆ๐๐ฟ๐ฎ๐๐ฒ๐ด๐ถ๐ฐ ๐๐ผ๐บ๐บ๐๐ป๐ถ๐ฐ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป.
Because an idea trapped inside your head has zero market value.
You need to move ideas from your mind into other people's minds.
That's communication.
๐๐ฒ๐๐ถ๐ด๐ป ๐ง๐ต๐ถ๐ป๐ธ๐ถ๐ป๐ด.
Because I don't want to become someone who builds impressive solutions to imaginary problems.
I want to understand the human problem first.
Then build.
๐ก๐ฒ๐ด๐ผ๐๐ถ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป.
Because the future will still contain people with different interests, incentives and priorities.
Technology can accelerate a transaction.
It cannot automatically create trust between two people who want different things.
๐๐บ๐ผ๐๐ถ๐ผ๐ป๐ฎ๐น ๐๐ป๐๐ฒ๐น๐น๐ถ๐ด๐ฒ๐ป๐ฐ๐ฒ.
Because understanding someone's emotions is not the same thing as analysing their behaviour.
Sometimes the most intelligent response isn't another argument.
It's understanding.
๐๐ฒ๐ฎ๐ฑ๐ฒ๐ฟ๐๐ต๐ถ๐ฝ.
Because when everything becomes automated, someone still has to say:
โ๐ ๐๐ถ๐น๐น ๐๐ฎ๐ธ๐ฒ ๐ฟ๐ฒ๐๐ฝ๐ผ๐ป๐๐ถ๐ฏ๐ถ๐น๐ถ๐๐ ๐ณ๐ผ๐ฟ ๐๐ต๐ถ๐.โ
๐๐ฟ๐ฒ๐ฎ๐๐ถ๐๐ถ๐๐.
Because when everyone has access to the same models, tools and information, originality becomes the difference.
If everyone has a paintbrush, the artist still matters.
๐ฃ๐ฟ๐ผ๐ฏ๐น๐ฒ๐บ ๐ฆ๐ผ๐น๐๐ถ๐ป๐ด.
Because the hardest problems don't come with instructions.
They come with uncertainty.
๐๐ฑ๐ฎ๐ฝ๐๐ฎ๐ฏ๐ถ๐น๐ถ๐๐.
This one matters deeply to me.
I don't want my value to depend on one tool, one platform or one skill.
Tools change.
Markets change.
Industries change.
๐ ๐๐ฎ๐ป๐ ๐๐ผ ๐ฏ๐ฒ๐ฐ๐ผ๐บ๐ฒ ๐๐ผ๐บ๐ฒ๐ผ๐ป๐ฒ ๐๐ต๐ผ ๐ฐ๐ฎ๐ป ๐น๐ฒ๐ฎ๐ฟ๐ป ๐ฎ๐ด๐ฎ๐ถ๐ป.
๐๐ ๐๐ถ๐๐ฒ๐ฟ๐ฎ๐ฐ๐.
I don't want to merely prompt AI.
I want to understand how to orchestrate it.
How to connect tools.
How to build workflows.
How to verify outputs.
How to turn AI from a chatbot into a force multiplier.
๐๐ถ๐ด๐ถ๐๐ฎ๐น ๐๐ถ๐๐ฒ๐ฟ๐ฎ๐ฐ๐.
Because you cannot navigate a digital economy with an analogue mindset.
๐ฃ๐ฒ๐ฟ๐๐ผ๐ป๐ฎ๐น ๐๐ฒ๐๐ฒ๐น๐ผ๐ฝ๐บ๐ฒ๐ป๐.
This is the foundation underneath everything.
Discipline.
Resilience.
Self-awareness.
Curiosity.
Consistency.
The willingness to look at yourself and say:
โ๐ ๐ฐ๐ฎ๐ป ๐ฏ๐ฒ ๐ฏ๐ฒ๐๐๐ฒ๐ฟ.โ
And finally, ๐ฅ๐ฒ๐น๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป๐๐ต๐ถ๐ฝ ๐๐๐ถ๐น๐ฑ๐ถ๐ป๐ด.
Because no matter how intelligent technology becomes, trust will remain human currency.
Your reputation will enter rooms before you do.
Your relationships will create opportunities you could never generate alone.
And your ability to bring people together may become more valuable, not less.
So I'm not trying to predict exactly what the world will look like in 2050.
I'm asking myself a much more practical question:
๐ช๐ต๐ผ ๐ฑ๐ผ ๐ ๐ป๐ฒ๐ฒ๐ฑ ๐๐ผ ๐ฏ๐ฒ๐ฐ๐ผ๐บ๐ฒ ๐๐ผ ๐ฟ๐ฒ๐บ๐ฎ๐ถ๐ป ๐๐ฎ๐น๐๐ฎ๐ฏ๐น๐ฒ ๐ฎ๐ ๐๐ต๐ฒ ๐๐ผ๐ฟ๐น๐ฑ ๐ฐ๐ต๐ฎ๐ป๐ด๐ฒ๐?
That's the question I'm working on.
And maybe you should too.
Don't wait for the future to tell you what skills you should have.
๐๐๐ถ๐น๐ฑ ๐๐ต๐ฒ๐บ ๐ฏ๐ฒ๐ณ๐ผ๐ฟ๐ฒ ๐๐ผ๐ ๐ป๐ฒ๐ฒ๐ฑ ๐๐ต๐ฒ๐บ.
Because the world doesn't suddenly become different one morning.
It changes quietly.
One tool.
One invention.
One workflow.
One new habit.
One person who decided to keep learning.
๐ง๐ต๐ฎ๐ ๐ฝ๐ฒ๐ฟ๐๐ผ๐ป ๐ฐ๐ผ๐๐น๐ฑ ๐ฏ๐ฒ ๐๐ผ๐.
28/09/2026
Wani ษan baiwa ya shiga Academy domin ya koyi Cryptocurrency Trading. ๐
Ana cikin karatu, sai aka zo lesson ษin Crypto Wallet.
Malami yana nuna musu:
โGa yadda ake buษe wallet.
Ga yadda ake deposit.
Ga yadda ake swap.
Ga yadda ake bridge.โ
Domin su yi practice, sai malamin ya buษe sabuwar wallet a gabansu.
Ya saka $200 a ciki.
Ya nuna musu transactions, swapping, bridging da sauran abubuwa.
An gama lesson.
Malami ya ce bari ya duba wallet ษin...
$0.00. ๐ญ๐
Ya duba.
Ya sake dubawa.
Kuษin sun ษace!
Bincike ya nuna cewa wani ษalibi ya kwafe Seed Phrase ษin wallet ษin tun lokacin da malamin yake buษe ta. ๐
Da aka gama class, sai ya shiga wallet ษin ya kwashe $200 ษin Malam. ๐๐ญ
Kai ษan baiwa...
BAI KYAUTA BA WALLAHI! ๐
An zo koya maka ilimi,
kai kuma ka mayar da lesson ษin dama ta satar kuษin malam. ๐ญ
Amma wannan labarin yana da babban lesson:
Duk wanda ya same seed phrase ษinka, zai iya samun damar wallet ษin.
Saboda haka, KADA KA TAฦA nuna Seed Phrase ษinka a gaban kowa.
Kuma malamai...
Kada ku yi amfani da wallet mai kuษi wajen teaching demo. ๐
Allah ya shirya mu baki ษaya. ๐คฒ๐
Credit: Aliyu Almustapha
21/09/2026
โSai na gama fahimtar komai kafin na fara.โ
Wallahi, wannan tunanin ya hana mutane da yawa yin komai.
Kana son ka fara business, sai ka ce, โBari na fara bincike sosai.โ
Kana son ka fara investing, sai ka ce, โSai na san komai tukuna.โ
Kana son ka fara yin content, sai ka ce, โBari na shirya sosai.โ
Sai shekara ta wuceโฆ har yanzu kana nan kana shiryawa.
Gaskiyar magana kuwa ita ce:
Ba sai ka san komai ba kafin ka fara.
Ka fara da abin da ka sani.
Abin da ba ka sani ba, zaka koya ne a hanya.
Za ka yi kuskure.
Za ka gyara.
Za ka ฦara koyo.
Daga nan sai ka ฦware.
Kada ka jira ranar da zaka ce โyanzu na shirya.โ
Wataฦila wannan ranar ba za ta taษa zuwa ba.
Kawai ka fara.
Fahimtar komai zai zo maka a hanya.
Credit: Sir Mahmoud Muh'd Sardauna
Lead & CEO, Bitkova Academy
14/09/2026
Akwai wani irin jari da mutane da yawa suke rainawa: saka jari a ilimi.
Ka kashe kuษi wajen koyon skill, neman mentor da yin practice.
Domin ilimin da ka samu yau na iya zama abin da zai buษe maka dama gobe.
Ka fara da ๐ถ๐น๐ถ๐บ๐ถ, sannan ka gina ๐๐ธ๐ถ๐น๐น ษinka domin samun ๐ฑ๐ฎ๐บ๐ฎ.
10/09/2026
Assalamu alaikum,
Tsarin ajinmu na ONLINE ๐ kamar haka yake:
๐ธ Muna amfani da Telegram don gudanar da aji.
๐ธ Tsawon aji sati shida (6) ne.
๐ธ Ranakun Karatu kuwa, sau huษu a sati kamar haka:
1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana.
2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare.
3. Ana recording na duk classes don students
4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa
5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ษalibai wajen fahimtar aji.
6. Kudin ajin online โฆ20,000 ne.
6733340694
BITKOVA DIGITAL HUB LTD,
Moniepoint
=========================
=================================
๐ Bayani akan Registration na 2026C
๐นYanzu haka ana registration na ajin 2026C
๐นZamu rufe Registration 11th September, 2026C
๐นZamu fara ajin 2026C, Asabar, 12th September, 2026.
Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy.
Idan kana da wani tambaya ko neman karin haske, kofarmu a buษe take.
6733340694
BITKOVA DIGITAL HUB LTD,
Moniepoint
๐ง Idan kayi payment Ka tura min shaidar biya ta WhatsApp.
+2347070073670
Bitkova Academy,
Makarantar ku abin alfaharinku ๐
Mun gode.
05/09/2026
Assalamu alaikum,
Hukumar Bitkova Academy na sanar da duk masu sha'awar shiga ๐๐ท๐ถ๐ป ๐๐ฟ๐๐ฝ๐๐ผ๐ฐ๐๐ฟ๐ฟ๐ฒ๐ป๐ฐ๐ ๐ง๐ฟ๐ฎ๐ฑ๐ถ๐ป๐ด ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฒ๐ cewa an ฦara sati ษaya na registration.
Saboda haka, registration zai ci gaba har zuwa ๐๐๐บ๐ฎ'๐ฎ, ๐ญ๐ญ๐๐ต ๐ฆ๐ฒ๐ฝ๐๐ฒ๐บ๐ฏ๐ฒ๐ฟ ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฒ.
Za a fara karatun wannan ajin ranar ๐๐๐ฎ๐ฏ๐ฎ๐ฟ, ๐ญ๐ฎ๐๐ต ๐ฆ๐ฒ๐ฝ๐๐ฒ๐บ๐ฏ๐ฒ๐ฟ ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฒ.
Ana gudanar da aji a Telegram, kuma tsawon karatun sati 6 ne.
Ana karatun online sau huษu a sati. Asabar da Lahadi daga 10:00am zuwa 12:30pm, sannan Talata da Alhamis daga 8:30pm zuwa 10:00pm.
Ana recording na dukkan classes domin ษalibai su iya komawa su kalla. Haka kuma akwai PDF materials da videos cikin harshen Hausa, tare da assignments da practicals.
Kudin Online Class โฆ20,000 ne.
Babu Physical Class a wannan zangon 2026C.
YADDA ZAKA YI REGISTRATION
Ka shiga Bitkova Official Website: https://bitkova.com/our-hub
Ka yi Sign In ko Sign Up, sannan ka danna Our Hub. A ฦarฦashin Telegram Class, ka danna Enroll.
Bayan successful registration, Bitkova Bot zai tura maka Telegram Group Link ta email ษinka. Haka kuma zaka iya samun link ษin daga dashboard ษinka na Bitkova.
๐ฅ๐ฒ๐ด๐ถ๐๐๐ฟ๐ฎ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐๐ฎ๐ถ ๐ฟ๐๐ณ๐ฒ ๐๐๐บ๐ฎ'๐ฎ.
Kada ka jira sai ranar ฦarshe.
Muna fatan ganin ka cikin wannan makaranta mai albarka ta Bitkova Academy.
๐๐ถ๐๐ธ๐ผ๐๐ฎ ๐๐ฐ๐ฎ๐ฑ๐ฒ๐บ๐
Makarantar ku, abin alfaharinku ๐
31/08/2026
Assalamu alaikum,
Tsarin ajinmu na ONLINE ๐ kamar haka yake:
๐ธ Muna amfani da Telegram don gudanar da aji.
๐ธ Tsawon aji sati shida (6) ne.
๐ธ Ranakun Karatu kuwa, sau huษu a sati kamar haka:
1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana.
2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare.
3. Ana recording na duk classes don students
4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa
5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ษalibai wajen fahimtar aji.
6. Kudin ajin online โฆ20,000 ne.
=================================
Babu ajin Physical a wannan zangon 2026C
=================================
๐ Bayani akan Registration na 2026C
๐นYanzu haka ana registration na ajin 2026C
๐นZamu rufe Registration 2nd September, 2026C
๐นZamu fara ajin 2026C, Asabar, 5th September, 2026.
๐ YADDA ZAKA YI RAJISTA:
1๏ธโฃ Ka shiga Bitkova Official Website bitkova.com
2๏ธโฃ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar
3๏ธโฃ A dropdown menu, ka danna โOur Hubโ
4๏ธโฃ A karkashin Physical Classes, ka yi slide hagu ko dama
5๏ธโฃ Ka zabi jiharka sannan ka danna โEnrollโ
KO
๐ฒ Idan kana son Telegram Online Class, ka danna โEnrollโ dake karkashin Telegram Class.
In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka.
โ Kada ka jira har arufe rajista.
Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy.Assalamu alaikum,
Tsarin ajinmu na ONLINE ๐ kamar haka yake:
๐ธ Muna amfani da Telegram don gudanar da aji.
๐ธ Tsawon aji sati shida (6) ne.
๐ธ Ranakun Karatu kuwa, sau huษu a sati kamar haka:
1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana.
2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare.
3. Ana recording na duk classes don students
4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa
5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ษalibai wajen fahimtar aji.
6. Kudin ajin online โฆ20,000 ne.
=================================
Babu ajin Physical a wannan zangon 2026C
=================================
๐ Bayani akan Registration na 2026C
๐นYanzu haka ana registration na ajin 2026C
๐นZamu rufe Registration 2nd September, 2026C
๐นZamu fara ajin 2026C, Asabar, 5th September, 2026.
๐ YADDA ZAKA YI RAJISTA:
1๏ธโฃ Ka shiga Bitkova Official Website bitkova.com
2๏ธโฃ Ka yi Sign In ko Sign Up daga menu bar
3๏ธโฃ A dropdown menu, ka danna โOur Hubโ
4๏ธโฃ A karkashin Physical Classes, ka yi slide hagu ko dama
5๏ธโฃ Ka zabi jiharka sannan ka danna โEnrollโ
KO
๐ฒ Idan kana son Telegram Online Class, ka danna โEnrollโ dake karkashin Telegram Class.
In kayi successful registration, bot na bitkova zai tura maka telegram group link ta email dinka, sannan zaka iya accessing wannan link in kashiga dashboard dinka a shafin bitkova. Akwai map na ajin da kayi register duka dashboard din ka.
โ Kada ka jira har arufe rajista.
Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy.
29/08/2026
Kana da zaษi biyu.
Ka shiga Crypto market ba tare da ilimi ba, sai kasuwa ta koya maka ta hanyar ๐ฎ๐๐ฎ๐ฟ๐ฎ.
Ko kuma ka fara da ilimi, ka fahimci abin da kake yi tun kafin ka fara riskin kuษinka.
Gaskiyar magana ita ce, kasuwar Crypto ba ta da sauฦi kamar yadda ake gani a social media. Akwai opportunities, amma akwai risk sosai.
A ๐๐ถ๐๐ธ๐ผ๐๐ฎ ๐๐ฐ๐ฎ๐ฑ๐ฒ๐บ๐, muna son ka fara da fahimtar kasuwa kafin ka fara neman riba a cikinta.
Ana cigaba da Registration na ๐๐ท๐ถ๐ป ๐๐ฟ๐๐ฝ๐๐ผ๐ฐ๐๐ฟ๐ฟ๐ฒ๐ป๐ฐ๐ ๐ง๐ฟ๐ฎ๐ฑ๐ถ๐ป๐ด ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฒ๐.
Idan kana son koyon Trading daga tushe, fahimtar charts, Technical Analysis da Risk Management, wannan na iya zama matakin farko da kake nema.
Kada ka bari kasuwa ta zama wajen da zaka yi karatun da ya fi tsada.
Ka fara da ilimi.
Register now: https://bitkova.com/our-hub
Bitkova Academy
Knowledge Before Profit.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Gombe
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Bitkova Digital Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.