SIRRIN ANDROID

SIRRIN ANDROID

Share

Latest updates About Androids Tricks/Tips Make Money Online

23/08/2026

$XEarn Airdrop β€” Duk wanda yasan yayi Withdrawal yana jiran ya sauka yaje ya duba. XEarn USDT yana ta sauka.

Claim here:
https://t.me/XEarnNetwork_Bot/app?startapp=8166204140

Naga wasu suna amfani da Spender gurin cire kuΙ—insu daga $XEarn Airdrop.

Domin ita Automatically tana Converting Ι—in USDT ne zuwa Naira. Zaku iya amfani da ita tunda tana sauka.

23/08/2026

Akwai wani update mai zafi πŸ”₯

13/08/2026

⚠️ IMPORTANT UPDATE ⚠️

Ga duk wanda yake cikin wancan WhatsApp Group Ι—in da aka rufe, wannan shine backup group Ι—inmu.

Muna jiran sakamakon Appeal. Idan aka dawo da wancan group Ι—in, za mu sanar da kowa. Amma idan ba a dawo da shi ba, wannan ne za mu ci gaba da amfani da shi. πŸ”₯

πŸ‘‰ Don haka ku JOIN yanzu domin kada ku rasa updates da sauran abubuwan da za su biyo baya.

πŸ“² Join here: https://chat.whatsapp.com/Gj7wVPjsVulH6IHnGizkt9?s=cl&p=a&ilr=1

Ku tura wa sauran members su shiga. 🀝

09/08/2026

FREE ₦500 BONUS! πŸ”₯βœ…

🎁 Get FREE ₦500 instantly after signing up!

πŸ“² Download the App: Play Store

βœ… Sign up and use the invite code below.
🎁 ₦500 Welcome Bonus
πŸ‘₯ ₦500 Per Referral
πŸ’Έ Minimum Withdrawal: ₦500
⚑ Instant Withdrawal
βœ… Payment Confirmed by Me

⚠️ You MUST use this Invite Code to receive your FREE ₦500:πŸ‘‡

719855

You must put that refer code before getting the bonus
πŸƒ Rush before it casts!

08/08/2026

Yadda Zaka Samu Kyautar Data Daga MTN Free 25Gb

Da farko idan kana da Application na Mymtn App zakayi updating dinsa saika shiga ciki ka duba ko sun baka wata Banner da zakayi claim.

Ko kuma direct ka shiga wannan link din πŸ‘‡
https://shop.mtn.ng

idan ya bude zasu baka wajen da zakasa MTN Number ka da zakayi Claim.
Idan ka samu kayi Comment

03/08/2026

πŸ”” Check if you're eligible for Airtel's special cheap data offers!
βœ… Dial *312*562 #
πŸ”₯ These data deals are so cheap, they will leave some people speechless πŸ˜…
Check yours now and see if your line qualifies.

Photos from SIRRIN ANDROID's post 03/08/2026

πŸŽ‰ WINNERS ANNOUNCEMENT πŸŽ‰
Alhamdulillah! An kammala gasar "Guess & Win". πŸ”
Mungode sosai ga duk wanda ya shiga gasar, ya yi comment, ya yi like, ya yi follow da kuma ya yi sharing. Allah ya saka muku da alheri. ❀️
πŸ₯‡ 1st Winner – ₦1,000 Airtime
πŸ† Amerleek Rabe
βœ… Ya yi hasashen daidai da ainihin farashin Pepper Chicken.
🎯 Ainihin Farashin: ₦5,000
πŸ₯ˆ 2nd Winner – ₦500 Airtime
πŸ† Phertymer Muhammad Masi
βœ… Shi ita ce tayi hasashe mafi kusa da ainihin farashin.
🎁 Zanyi muku DM saiku ajiye number da za'a tura muku kyautar ku.

πŸ™ Ga waΙ—anda ba su yi nasara ba, kada ku damu. Wannan ba ita ce gasa ta Ζ™arshe ba. Za mu ci gaba da kawo irin waΙ—annan wasanni da kyaututtuka, don haka ku ci gaba da bibiyar SIRRIN ANDROID
❀️ Mungode da goyon bayanku.πŸš€πŸŽ‰

02/08/2026

πŸ” GUESS & WIN! πŸŽ‰

Na sayi wannan (Peppe Chicken) din ne a Zaria. kuna ganin nawa na siya?
SharuΙ—Ι—a:
Like this post.
πŸ“ Kayi Comment farashin da kake tsammani na sayi wannan Peppe Chicken din.

πŸ”˜Tag mutum 2.
Follow this page.
Wanda ya chanki farashin (price) zaici ₦1000 Airtime wanda ya kusa chanka N500

02/08/2026

5$ Spot Check Gateio

πŸ”Ά Buy 10$+ USDT On P2p
πŸ”Ά Claim 5$ USDT Instant

Check & Grab

Want your school to be the top-listed School/college in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Jigawa
Hadejia