ProBuild Architects
Architecture • Engineering • Construction
+234 906 331 9326📲📞
12/08/2026
Smart planning 🏠🏗️⏳
11/08/2026
ProBuild Architects👨💻🏠🤝
11/08/2026
Designed for comfort and Aesthetic🏗️✔️
Duk mai burin mallakar muhalli🏡 Allah Ya ba shi hali, Ya saukaka masa, Ya kuma sa ya mallake shi cikin aminci da albarka🤲🏽
09/08/2026
A aikin gini, kowa yana da rawar da yake takawa. Bricklayer shi ne ke yin aikin bango da wasu daga cikin muhimman ayyukan masonry, yayin da Carpenter yake da muhimmiyar rawa wajen aikin katako, formwork, roof structure da sauran ayyukan da s**a shafi sana'arsa.
Saboda haka, ba wai mu ce ɗaya ya fi ɗaya muhimmanci ba. Gini aiki ne na haɗin kai. Idan an yi bango da kyau amma aka yi roof ko formwork ba daidai ba, aikin zai iya samun matsala. Haka kuma, idan carpenter ya yi aikinsa da kyau amma masonry bai yi kyau ba, ingancin ginin zai iya shan wahala.
Abin da ya fi muhimmanci shi ne a samu ƙwararrun ma'aikata, ingantaccen zane, da kulawa daga ƙwararru tun daga farko har zuwa ƙarshe.
08/08/2026
👨💻🏠🏗️✔️
Carpenter🪚 ko Bricklayer🧱
Wanne kuke ganin ya fi muhimmanci wajen gini?
07/08/2026
Work in progress. Stay tuned!👨💻🏗️
07/08/2026
------BRAND🏠🏗️------
06/08/2026
Alhamdulillah Design in progress....🏠🏗️🤝
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jalingo
Jalingo