Northernand Let Rescue Our Region

Northernand Let Rescue Our Region

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Northernand Let Rescue Our Region, Health Food Shop, Jalingo.

03/08/2026

Sun bar gidajensu, sun bar iyalansu, sun bar duk wani jin daɗinsu. Sun bar birane s**a shiga dazuka, suna hawa tsaunuka, cikin yanayin damina; ga ruwan sama, ga sanyi, ga iska, ga rashin sadarwa (network), duk saboda su isar da saƙon Allah ga mutane.

Allah Maɗaukakin Sarki yana cewa:

﴿يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِن تَنصُرُوا اللَّهَ يَنصُرْكُمْ وَيُثَبِّتْ أَقْدَامَكُمْ﴾

“Ya ku waɗanda kuka yi imani! Idan kuka taimaki (addinin) Allah, Shi ma zai taimake ku, kuma Ya tabbatar da ƙafafunku.”
(Suratu Muhammad: 7)

Adam Ashaka
Baban Chinedu

02/03/2026
Want your business to be the top-listed Grocery Store in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Jalingo