couture by RUNE
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from couture by RUNE, Clothing (Brand), Jigawa.
✨We specialize in bespoke dress/ RTW 0 to 12years Abayas,
♦️kids dress Both Girls nd boys👫
♦️ kayan Sanyi,kayan Shan iska, panties, kids turbans and more
♦️Nation wide delivery ✈️
♦️ location; jigawa state
20/08/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Layusa Ismail Danayala, Aisha Muhammad Habib, Ummuh Abdallah Kano, Hansa'u Isah Hussain, Firdausi Labaran Adam, Atika Adam Chawai, Salmah S Sambo, أم إمام
12/08/2026
Kinada kudin siyan iPhone kokema wayar bata burgeki 😏😏😏
11/08/2026
Ka ji tsoron Allah 😩😂 Ka ji tsoron wanda bai taɓa like ko comment ba, amma kullum yana ganin duk abin da kake posting. 👀😂
Yana kallon komai shiru kamar CCTV camera 😂😭Kai kuma kana ta cewa: “Ko mutane ba sa ganin post ɗina ne?” 🤣
Ya Allah, ka kawo mana masu like, comment da kuma masu siya. Amin 😂🤲❤️
Me kayan gayu Muhammad Ruqayyah Auta couture by RUNE
Wa.me/23467770063
Location jigawa
23/06/2026
Assalamu alaikum
Da hannu nayi su
Wa.me./2348167770063
Jigawa
Talla ba maula bace.
Talla halal ne
Talla building sanaa ne.
Ba a kunyan talla
Da roqo ko maula gwanda tallan kayan sanaa.
Come out and advertise your business in your various social media handle.
Close mouth is a close market.
Muhammad Ruqayyah Auta
18/06/2026
Ina yi ina koyarwa
siyan daya ko sari
Wa.me./2348167770063
15/06/2026
Iya yi ina koyarwa
siyan daya ko sari
Wa.me./2348167770063
15/06/2026
WANNAN LINK ƊIN NA MATA MASU SON CANZA RAYUWAR SU NE 😳👇
🔗 https://wa.me/message/TQYWURZVQA3DC1
Idan kika danna wannan link yanzu…
zaki shiga FREE CLASS da zai koya miki yadda ake dinkin wannan pant na yara daga farko har ƙarshe 🤍
Abin da wasu suke kashe kuɗi suna siya kullum… wasu kuma suna dinkawa suna samun kuɗi dashi yanzu 💰✨
Kuma mafi dadi? 😭
Ba sai kin iya dinki ba kafin ki koya!
💥 A cikin class ɗin zaki koyi: ✔️ Yadda ake easy cutting
✔️ Saka elastic cikin sauƙi
✔️ Finishing mai kyau 😍
📲 08167770063
Muhammad Ruqayyah Auta
couture by RUNE
Kiyi following domin samun updates
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Jigawa